FreeArewaPen original
KI KULA NI!! (MALLAKIN ZUCIYAH)💕
- 1views
- 56chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Alhamdulillah!!♥️
Sample · FREE PAGE 1
*_K I K U L A N I_*_(MALLAKIN ZUCIYA)💕__N A N A H A F S A T_ _MSS XOXO_ _®️©️ZAFAFA BIYAR WRITERS__Wannan littafin kirkirarre ne, Wasu sunayen na ciki dama garuruwa da wasu abubuwan na ciki kirkirarru ne. Don haka ban yadda wani/wata su yi amfani da wannan littafin ba. Batare da masaniyata ba. Sannan idan labarin yayi shige da rayuwar wani/wata... To ba da sani ba ne. Don haka ayi hakuri. Akasi aka samu. Ban yarda wani/wata su canza mun littafi ko daukar wani bangare daga cikin sa batare da izini na ba. Haka ma ban amince a dau mun littafi a yadashi a wata kafa ba (YouTube da sauran kafafe) Ba tare da an biyo ta kai na ba. A kiyaye...!! Wannan littafin na kudi ne akan nera 400 pages har zuwa kammaluwar sa in shaa Allah. Hakama baki dayan pages din books din na wannan tafiyar na ZAFAFA ba documents ba suna kan nera 1,200.... 🙏💕__بِسْمِ ا...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.