HAKURI NA YAKAREFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

HAKURI NA YAKARE

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · HAKURI NA YAƘARE CHAPTER Two(2)

💦💦💦 *HAK'URI NA YA K'ARE*😭💦💦💦 writting by *MARYAM BINT ABDURRAZAK SALIS (Oum Mashkur)* Marubiciyar👇*suhailat* free book*ba a san maci tuwo ba...* sai miya ta k'are paid book 300👌 *rud'in shed'an* had'in gwiwa free bookAnd now👇*HAK'URI NA YA K'ARE*    Gajeren labari free book*ABIN LURA*👇*Labarin ya faru a gaske hakazalika wacce abin ya faru a kanta tana buk'atar kulawar ku wajen bata shawarwari sannan tana cikin cikin dukkan groups d'ina na book idan kuka bata shawara zaku samu lada.**TSOKCI**An canza suna da kuma garuruwan da abin ya faru saboda tsaro🤷‍♀️**🌍MANAZARTA**WRITERS ASSOCIATION📚🖊**** life storie* Labarin kaso 97% gaskiya ne ubangiji ya bamu ikon amfani da abinda labarin ya k'unsa.  Ina godiya ga Allah mad'aukakin sarki da ya bani ikon rubuta wannan gajeran labari, wanda labari ne na gsky ina ptn zamu amfana da abinda muka karantaPg 13&14Haka aka dinga yamad'id'i da ni na d'orawa sameera sata, na shiga d'aki naci kuka na more sai da naji dama banyi magana ba tunda gashi bata biya min buk'ata ba, alokacin kuma ina da ciki sai dai shi ban sha wahala kamar yanda nasha wahalar na farko ba, yaro na muhssen ya girma yayi wayo sosai don a lokacin shi kad'ai yake kai kansa gidan mu, irin yaran nan ne masu saurin girma ga shegen wayo sai kayi tunanin ya kai shekara 5 kuma kwata-kwata shekara ta 3 yake ciki, nasha matsaloli da yawa shima cikin nan ina zubar da yawu sannan akwai aman sai dai ban cika tsurfar abinci ba ko zanci inyi amai ina ci.A gidan fa kowa da matsayin sa da abinda za'a bashi yayi breakfast dashi, habib shi yafi kowa matsayi don kullum ta Allah za'a had'a mishi lafiyayyen tea me kauri abun har mamaki yake bani don baba da kansa zai je ya k'***'wasa k'ofar shagon sa ya bashi, shima baban shayi yake sha amma shi nashi babu madara, goggo da y'ay'an ta kuma zasu dama kunu a siyo awara ko wainar gero a had'a, ni da mujahid kuma muci d'umame shi da yake yana shan kunu sai a bashi ni dama can bana shan kunu, to haka tsarin rayuwar gidan take, to a wannan cikin nawa, baba yana bani bak'in shayi da bred nima, koda nasa ne idan ya rage zai bawa yaro na muhssen ya kawo min, kuma ina jin dad'in hakan.Watannin ciki na 6 bikin sameera yazo, haka muka sha biki aka kaita gidan mijinta babu nisa itama sosai kasancewar za'a iya zuwa k'asa idan ma mota zaka hau 30 za'a iya kaika, to gidan ya rage daga ni sai goggo da ameera, sai kuma habib Wanda zuwa yanzu abubuwan sa ci gaba suke yi, tuni na fita daga duk wata harkar sa duk abinda zai had'a ni dashi koda kuwa gani da ido bana yi saboda da zarar na ganshi har fad'uwa gaba na yake ba wai don ina tsoron sa ba sai don nasan y...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0
01

HAKURI NA YAƘARE CHAPTER Two(2)

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play