HURRIYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

HURRIYA

  • 1views
  • 73chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Official Khadeeja Candy ✍🏻 Author • Entrepreneur CEO, Khadeeja Candy Store ☎️ •- ***

More from @khadeejacandy

Sample · 01

☆❁ 𝗛 𝗨 𝗥 𝗜 𝗬 𝗬 𝗔 ❁☆          𝐁𝐲  𝐊𝐡𝐚𝐝𝐞𝐞𝐣𝐚 𝐂𝐚𝐧𝐝𝐲*©®Hakkin mallaka nawa ne ni Khadeeja Candy, ban yarda a sarrafamin labari ta kowace siga ba balle har a dorashi a Website ko YouTube ba tare da izinina ba, yin hakan kuskure ne babba domin zai iya janyowa mutum matsala saboda haka a kiyaye ⚠*Wannan Littafin Sadaukarwa ce ga. Zainab A Baba Abokiyar Hira.Asma'u Badamasi BauchiAndHafsat Muhammad Betuwa Maman An-noor i appreciate your love 🥰❤H U R I Y Y A -Labari ne mai ban tausayi da taɓa zuciya. Story of the 2nd October 2023𝐑𝐚𝐧𝐚𝐤𝐮𝐧 𝐏𝐨𝐬𝐭𝐢𝐧𝐠 𝐌𝐨𝐧𝐝𝐚𝐲 𝐓𝐮𝐞𝐝𝐚𝐲 𝐖𝐞𝐝𝐧𝐞𝐬𝐝𝐚𝐲 𝐓𝐡𝐮𝐫𝐬𝐝𝐚𝐲 𝐅𝐫𝐢𝐝𝐚𝐲.Idan kina da wani abun da kike so a tallata miki you can chat me on *** or *** Rahmanin Rahim... 𝗣𝗮𝗴𝗲 1️⃣Babban gidan sama ne mai dauke da bangare biyar, na farkon da na biyu zuwa na uku da hudu sukansu suna facing din babban gate din gidan. Yayinda dayan wanda shi ne na biyar yake dama da part din hudun, dukannin part din suna da karamin gate da zaka iya hango wanda zai shiga ko ya fita, haka zalika ko wane part yana da gurin aje mota kamar uku sai kuma karamin filin da za a iya wata hidimar idan da bukata. An kawata kowane entrance na parts din da fulawowayin na kasko, a ko wane bangare akwai kujeru da aka tanada domin hutawa ko shan iska. Babbar harabar gidan wani katon fili ne da za a iya gina kananan gidaje hudu ko biyar, ko wace kusurwa da ginin na jikin gidan an dasa masa dagayen itatuwa, tsakiyar compound din kuma an yi masa round da flowers. Ko masu gadin gidan kadai ka kalla ka san ba kananan kudi suke samu ba, balle kuma ka sauke idonka akan manyan motoci da aka jere a harabar da aka tanada domin aje motocin Alfarma, bayan mota biyu wasu daya wata uku da suke aje a kowane bangaren uku da suke gidan. End of discussion shi ne sunan da mafi akasarin jama'ar unguwar suke kiran gidan da shi, ba a unguwar Millions Quarters ba kawai, kusan duk wanda yake cikin garin Gusau ya san gidan Alhaji Haruna Mai Yadi, saboda yadda jama'a suke yawan labarin gidan da irinsa a rare a garin Gusau. Kasancewar ba kowa yake damuwa ya gina gida mai kyau da fasali kamar yadda shi ya zabi ya bayyana nashi arzikin ba a fili ba. A cikin part hudu da suke gidan uku ne suke dauke da iyalai yayinda dayan da ya banbanta da saura kuma ya kasance na Alhaji Haruna Mai Yadi, part din farko na Hajiya Kaltume ne uwargida ran gida, wato Uwargidan Alhaji Haruna a yanzu, sai mai bi mata Hajiya Nafisa da ake kira da Momy, sai ta ukunsu wadda ta zama turmin tsakar gida hausawa suka ce sha luguden mahassada wato Hajiya Iyami ake kira da Amma. Dayan part din wanda shi ne cikon na hudu, part ne da ba a ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters73
premium57
16

Book 2 Page 1

Premium
Updated a month agoAvailable now
17

Book 2 Page 2

Premium
Updated a month agoAvailable now
18

Book 2 Page 3

Premium
Updated a month agoAvailable now
19

Book 2 Page 4

Premium
Updated a month agoAvailable now
20

Book 2 Page 5

Premium
Updated a month agoAvailable now
21

Book 2 Page 6

Premium
Updated a month agoAvailable now
22

Book 2 Page 7

Premium
Updated a month agoAvailable now
23

Book 2 Page 8

Premium
Updated a month agoAvailable now
24

Book 2 Page 9

Premium
Updated a month agoAvailable now
25

Book 2 Page 10

Premium
Updated a month agoAvailable now
26

Book 2 Page 11

Premium
Updated a month agoAvailable now
27

Book 2 Page 12

Premium
Updated a month agoAvailable now
28

Book 2 Page 13

Premium
Updated a month agoAvailable now
29

Book 2 Page 14

Premium
Updated a month agoAvailable now
30

Book 2 page 15

Premium
Updated a month agoAvailable now
32

Book 2 Page 17

Premium
Updated a month agoAvailable now
33

Book 2 Page 18

Premium
Updated a month agoAvailable now
34

Book 2 Page 19

Premium
Updated a month agoAvailable now
35

Book 2 page 20

Premium
Updated a month agoAvailable now
36

Book 2 Page 21

Premium
Updated a month agoAvailable now
37

Book 2 Page 22

Premium
Updated a month agoAvailable now
38

Book 2 Page 23

Premium
Updated a month agoAvailable now
39

Book 2 Page 24

Premium
Updated a month agoAvailable now
40

Book 2 Page 25

Premium
Updated a month agoAvailable now
41

Book 2 Page 26

Premium
Updated a month agoAvailable now
42

Book 2 Page 27

Premium
Updated a month agoAvailable now
43

Book 2 Page 28

Premium
Updated a month agoAvailable now
44

Book 2 Page 29

Premium
Updated a month agoAvailable now
45

Book 2 Page 30

Premium
Updated a month agoAvailable now
46

Book 2 Page 31

Premium
Updated a month agoAvailable now
47

Book 2 Page 32

Premium
Updated a month agoAvailable now
48

Book 2 Page 33

Premium
Updated a month agoAvailable now
49

Book 2 page 34

Premium
Updated a month agoAvailable now
50

Book 2 Page, 35

Premium
Updated a month agoAvailable now
51

Page 36

Premium
Updated a month agoAvailable now
52

Page 37

Premium
Updated a month agoAvailable now
53

Page 38

Premium
Updated a month agoAvailable now
54

Page 39

Premium
Updated a month agoAvailable now
55

Page 40

Premium
Updated a month agoAvailable now
56

Page 41

Premium
Updated a month agoAvailable now
57

Page 42

Premium
Updated a month agoAvailable now
58

Page 43

Premium
Updated a month agoAvailable now
59

Page 44

Premium
Updated a month agoAvailable now
60

Page 45

Premium
Updated a month agoAvailable now
61

Page 46

Premium
Updated a month agoAvailable now
62

47

Premium
Updated a month agoAvailable now
63

48

Premium
Updated a month agoAvailable now
64

49

Premium
Updated a month agoAvailable now
65

50

Premium
Updated a month agoAvailable now
66

51

Premium
Updated a month agoAvailable now
67

52

Premium
Updated a month agoAvailable now
68

53

Premium
Updated a month agoAvailable now
69

54

Premium
Updated a month agoAvailable now
70

55

Premium
Updated a month agoAvailable now
71

56

Premium
Updated a month agoAvailable now
72

57

Premium
Updated a month agoAvailable now
73

58

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play