FreeArewaPen original
SAKATARIYA TA
- 1views
- 60chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · Chapter 1
*SAKATARIYA TA*......(My Secretary).......Plz follow me onWattpad: Azizat_HamzaArewabooks: Azizat Hamza*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*Wannan labari Hakkin Mallakan Azizat Hamza ne**Free page*001Idon sa ya rintse, lokaci guda kuma ya daka tsawa "get the hell out of here!" Gigicewa yarinyar ta yi, jikin ta na rawa.Sai da ya sake ma ta magana cikin tsawa " out of my office!" Sannan ta fita daga office ɗin a bircike, yai tsaki tareda jawo wayar landline ya danna kira, cikin muryar shi mai ɗauke da amo ya ce " Anas, i need another secretary"Bai saurari mai zai ce ba ya ajiye phone ɗin. Ya ja tsaki sannan ya fara latsa laptop da ke gaban shi..."Ene what happened?" Matashin saurayin ya tambayi yarinyar da ke harhaɗa files ta na yi ta na share ƙwalla.Ta ɗago jajayen idanun ta ta kalleshi ba tareda ta ce komai ba sannan ta cigaba da abinda ta ke yi.A hankali ya ce " ple...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.