FreeArewaPen original
Kawaye ne guda biyu masu so da kaunar juna kwatsam sai wani babban al'amari ya gibta a tsakaninsu, a bangaren guda cin Amana, yaudara, son Kai da Kuma hakuri, ku biyoni danjin yadda zata kaya
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · BABI NA HUDU
_*YAN UWAN JUNA*_ _(zumincin mu a yau)_ *NA**_RUKAYYA HARUNA(MAMAN NOUR)_* *_✍️ HAZAKA WTITERS ASSOCIATION_*Assalamu alaikum masoya barka da yammaci ya hakuri dani, to Alhamdulillah nagode da addu'o'i Allah ya saka da alheri, yanzu kam naji sauki sosai._*Sakon godiya*: Tabbas masoya kune farin cikina, hakika nayi farin ciki matuka, Allah ya saka da alheri ya kuma kara budi *Samira Usman Zamfara*_*Page 4*Idan mai karatu bai mantaba mun tsaya ne a gurin da Karima ta bawa Aziza shawarar suje gurin mai ruhanai. To anan muka tsaya yanzu ko zamu daura."Aziza wallahi tun farko ke kika yi sake, ace miji ya yita juyaki kamar masar da kulli ya yi ruwa. Hmmm ki tashi tsaye wallahi, karki bari wankin hula ya kaiki dare..."Hannu Aziza ta daga mata tare da ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.