FreeArewaPen original
CIKI DA WAJE
- 1views
- 7chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Gabatarwa.
CIKI DA WAJE '.INTRODUCTION.Wannan littafi ƙirƙirarre ne tun daga farko har ƙarshe, haka ma garuruwan cikinsa da sunayen mutane don haka duk wanda ya ji wani abu yayi kama da nasa, ko wani labari da ya taɓa ji, kai har ma da gari to coincidence ne kawai.Littafin labari ne na daban wanda ke ɗauke da ilmantarwa tare da faɗakarwa mai ɗumbin yawa, ba don komai na rubuta shi ba kuwa sai don hakan, sannan kuma zai yi duba ne ga halin siyasar ƙasar mu, hauhawar farashi, durƙushewar tattalin arziƙi, rashin tsaro da kuma cin hanci da rashawa da ya kutsa cikin lungu da saƙo na ƙasar.Magana ta gaskiya na yi niyyar rubuta wannan littafi ne a matsayin kyauta amma kuma yanayin wahalar rubutun da ɗaukar lokaci da zanyi wajen rubutun ya sanya ni sanya wani ɗan ƙanƙanin farashi ga duk mai son karantawa.Idan na yi nisa kaɗan a labarin zuwa inda za'a kira shi da free pages zaku ji bayani game da yadda za'a...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.