DAHLIAS: HAUSA NOVELFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

DAHLIAS: HAUSA NOVEL

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Muslimah✨ Hausa Fulani😇 Doctor in the making🩺

More from @noorulhuda

Sample · 1

Ko wace alaƙa tana da mafari. Tana da asali. Tana da dalili. A karƙashin ko wacce alaƙa dole zaka samu wani al'amari da asali shi ya fara shimfiɗata, kuma shi ne silar wanzuwarta. Tasu alaƙar ta fara ne a ranar da aka kafe musu sakamon jarabawarsu da suka zana ta first semester, lokacin data ɗaga ɗan siririn yatsanta manuniya ta zana wani layi daga kan registration number dake ƙasan tata har zuwa can gefe da aka buga GPA ɗin da kowa yaci. Daga kan GPA ɗin ta sake jan yatsan nata baya, tana sake tisa wannan layin zuwa registration number dai. Bata san daƙiƙa nawa ta ɓata ba, ta san dai students da dama sun zo sun tafi yayin da yatsanta keta kaiwa da dawowa yana tisa wannan layin dai. Daga bayanta kaɗan taji furucin wani.“1.1 kika ci. Sai kuma CO guda biyu”Wata ƙila shima ya lura adadin yawon da yatsanta ke yi ya fara wuce ƙima shi yasa ya kasa haƙuri har sai da ya ƙara jaddada mata p...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play