FreeArewaPen original
ASHE BA SO BA NE?
- 1views
- 14chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 Page one
`ASHE BA SO BA NE...馃摎Complete馃枈锔廙ARUBUCIYAR: *Bayan wuya...*Ashe ba so ba ne *Zumunta ko muguntaBan manta da ke ba my sisi IMAN FATIMA鉂わ笍so muchGargadi!!!Ban yadda wani ko wata su juya min littafi ba tare da izinina ba! True storyWriting- by Fatima Zara Alhassan Nasadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGUBismillahir Rahmanir Rahim鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍 鉂わ笍 01鉂わ笍Kebbi state. General Hospital Argungu...marasa lafiya hudu ne ke cikin ko wane d'aki, ya yin da kowa ke b'angare daban -daban gadon majinyata sai kujeru d'aya-d'aya na masu jinyar marasa lafiyaUsman dan Allah ka cire wannan damuwar ta ka in ba so ka ke ciwon nan ya fi qarfin ka ba! At your age a ce kana fama da Hawan jini(hypertension) akan abin da balalle ne kasame shi ba...wlh ina tabbatar ma ka idan mama taji wannan maganar sai ranta ya 'baci cewar Nasir wanda ransa a mugun 'bace! A ce wai abokin sa na kwance a gadon asibiti sabo da wata aba wai ita soyayya... Nasir wai miye haka ba ka ganin ba mu kadai ba ne acikin dakin nan,shi ne kuma za ka dinga fadamin son ranka...to wlh ba zan dauka ba ga kofa nan ka na iya tafiya!!! Ko an gaya ma ka ni na daurawa kaina? Ina son ka sa ni cewa shi "SO" ba ruwan shi da mai kudi ko talaka,ya kan ka ma mutane biyu ne,ya yin da zuciyoyin su,su ka hadu face to face ko hoto ko kuma su ji daga murya...yes ban taba ganin ta ba amma Ina son ka sa ni cewa idan ka cire iyaye na wlh babu wanda na ke so sai ita,ita ce hasken idaniya ta farin ciki na in takaice maka ita ce rayuwa ta...**** **** **** **** **Ka na iya tafiya,amma kasani duk ranar da ka fada tarkon SO za ka ban lbr! Allah ya kiyaye in fara son yarinyar da na hadu da ita a Social media...kaima ina ma ka fatar kubuta daga daga wannan mahaukacin SO....Sallamar mama ce ta katse su daga conversation din da suke yi... Yawan Comments yawan typing馃槂**Comment**Share**Vote Da fatar Kun ji dadin wannan page
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.