FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hauwa Aliyu by name popular name Mumirfaan
Sample · TSAKANIN MU 1
*TSAKANIN MU* _Mallakar Mum Irfaan_ *_***~MumIrfaan_* *Page 1*Mamanta kallanta tayi ta zauna tai tagumi, ga dukkan alama tunani take, kallanta tayi tana mamanki shekarun Ruƙayya dudu nawane, bazasu wuce she Kara Sha biyar ba amma Abunda ke ɗaure mata kai yawan zaman da take tana yawan tunani, girgiza kai tayi tana faɗin yaran zamani kenan sunsan menene rayuwa, "Ki tashi Maman Jameel na kiranki" Ta faɗa tana ƙarewa fuskarta kallo, ko kaɗan Ruƙayya bataji Abunda ta faɗa mata ba, shiru mahaifiyarta tayi cikin natsuwa tace "Ruƙayya!" Da ɗan ƙarfi, a ɗan firgice ta juyo tana kallan mahaifiyar tata, cikin natsuwa Mamanta tace "Wai meke damunki ne haka Ruƙayya?, Ace inhar zaki zauna ke kaɗai sai kin ta tunane-tunane, anya..." Ta ƙarashe tana mata kallan tuhuma, tanaso ta gano wani abu game da ƴar tata. Matuƙa abun na damunta sede tana tsoron yadda zata sanar da mahaifiyar ta abinda...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.