Free chapter · Read without an account

TSAKANIN MU 4

by hauwa Aliyu · TSAKANIN MU

Murmushi tayi wanda kumatunta lotsawa, lumshe idanuwa tayi ta kifa kanta kamar mejin bacci,bata ƙara ce masa uffan ba, domin tasan zolayarta yake yi ina ita ina Ya Jameel, wane ita tasan yafi ƙarfinta kawai jikinta na bata so yake yayi amfani da yarintarta ya ɓata mata rayuwa.

Tada motar yayi ganin bata ce masa uffan ba yana tuƙi a hankali yayinda yaji wata irin annashuwa ta natsuwa ta saukar masa a zuciya, ganin sun tsaya Chicken Republic yayi parking, "Ina zuwa" yace sannan ya doshi ƙofar shop ɗin, a hankali ta ɗago da fuskarta tana kallan bayansa, komi nashi daban yake, yana abu cikin natsuwa, tabbas tasan Jameel namiji ne inta tuna da wasu halayensa takanji tsanarsa cikin zuciyarta, sauri tayi ta kauda kanta gefe ganin ya tsaya da wata kyakkyawar mace son kowa wanda ya rasa, ko a jikinta ganin yarinyar na ƙoƙarin hugging ɗin sa ne ta kauda kanta gefe tana wasa da yatsun hannunta, _"Ko mata nawa yake wa haka Oho"_ ta faɗa a cikin zuciyarta.

Jameel ganin Farha na ƙoƙarin hugging ɗin sa a Titi ya ɗan yi sauri ya matsa yana wurga mata harara, kallan inda Ruƙayyah take yaga ko kaɗan hankalinta baya kansu, ƙara juyawa yayi yana kallan Farha cikin faɗa-faɗa yana faɗin "Farha yaushe zaki zama mace me kamun kai ne?, A Titi zaki yunkurin hugging ɗina saboda baki da hankali" ya ƙarshe faɗa yana ƙarewa kayan jikinta kallo tamkar ba ƴar Hausawa ba.

Jingina tayi da jikin motar ta tana turo baki gaba tana faɗin "Na kiraka 4 missed calls baka ɗauki waya na ba, me yasa?"

"Kawai" amsar daya faɗa mata.

Murmushi tayi saboda tasan halin gogon nata, "Kallanshi tayi hawaye na ƙoƙarin gangarowa daga fuskarta.

Waige-waige Jameel ya fara kamar mara gaskiya tamkar me raɗa yace "Maye haka Farha a Titi muke fa"

Bata damu da hakan ba tace "Se yaushe Jameel zaka gane niɗin me ƙaunar ka ce, se yaushe zaka daina azabtar da zuciyata akanka,don Allah" ta faɗa tana haɗa hannayanta waje guda.

"Shhhh" ya faɗa yana sa hannunsa akan bakinsa,"Zan kiraki"

Ya faɗa yana ƙoƙarin barin gurin jin ta kamo hannunsa ne yaji ransa na ƙoƙarin ɓaci, nace "Zan kiraki....."

Idanunsa ne ya sauka akan Ruƙayya da sauri ya zame hannunsa cikin na Farha haka kawai ya tsinci kansa da faɗuwar gaba.

"Jameel!"

Farha tace da ɗan ƙarfin, ko da wasa be ƙara waigo inda take ba ya shigo cikin motar, kayan da ya siyo ya miƙa mata zuciyarsa na harbawa da ƙarfi da ƙarfi.

"Ya Jameel wace waccar take kiranka"

Jameel kallan Ruƙayyah yayi yana mamakin ta ganin ko kaɗan ganin datai musu be dame ta ba, hakan yasa yaji babu daɗin cikin ransa,wato shi kaɗai yake kiɗarsa yake rawarsa akan ta.

Haɗe rai yayi tamkar be magana yayi banza da ita, ganin haka yasa ta ɗan ɗaga kafaɗa irin she don't care ɗin nan.

Yana parking motarsa ta fito ganin tabar masa kayan daya siyo mata cikin motar yasa yace "Wannan kayan wa ze kwashe Miki su?" Ya faɗa ba fara'a a fuskarsa, cikin sauri da sassarfa yasa ta ɗauko bakinta na rawa tace "Na gode" tai maza ta shiga gida.



Da sallama ta shiga ihu ta saki ta yar da ledar dake hannunta ta haye jikinsa tana murna "Oyoyooooooo Babana " ta faɗa tana dariyar jin dadi, ganin zata kada shi yasa mahaifiyar ta cewa "To sakeshi kar ki yada shi"

Sakin shi tayi ta faɗa ɗakinta da gudu tana ƙoƙarin cire Uniform ɗin dake jikinta.

Mamanta ne ta shigo hannunta ruƙe da ledar data shigo da ita tace "Ungo kin yadda kaya"

Karɓa tayi tace "Au ai Ya Jameel ne ya siyamin" ta karɓa tana ƙoƙarin buɗe ledar taga menene a ciki, chocolate ne dasu biscuits a ciki da yawa, murmushi ta saki...


Mamanta ne ta katse mata tunani tace "A ina kika ga Jameel ɗin?"

Ɗazu ai shi ya kaini kuma da aka taso ze wuce yaga ina tafiya yace na shigo ya kawo ni gida, shine ya biya dani ta wani shop ya siyamin"

Ta faɗa tana ƙoƙarin ɓare ɗaya daga cikin chocolate din daya siya mata.

Mahaifiyarta ƙoƙarin fita tayi daga ɗakin, Ruƙayya tace "Mamanmu Kinga wata budurwar sa kuwa wallahi Mama kamar aljana saboda kyau, kyakkyawan gaske" ta ƙarashe faɗa tana murmushi domin ita kanta Farha kyanta ya tafi da ita inaga Jameel.

Girgiza kai tayi batace mata uffan ba ta fita daga ɗakin.

Maroon ɗin doguwar riga ta saka haɗe da mayafinta ta fito tsakar gida ta zauna akan tabarmar da mahaifinta yake zaune, "Baba ya Lagos?" Ta faɗa tana washe baki.

"Lagos Alhamdulillah ƴar Baba, naga kin ɗan ramemin ne..."

Mahaifiyarta ce ta katse shi da cewa "Ruƙayya a kwanakin nan wallahi damuwa ta sakawa ranta, kamar Ruƙayyah ace tasan menene damuwa, dudu Ruƙayya guda nawa take"

Mahaifinta hankalinsa kacokan ya maidashi kanta yace "Ruƙayyah meke damunki?, Akwai wani abu da kike ɓoyewa iyayanki ne bamu sani ba?"

Girgiza kai tayi tace "Baba lokacin zamu fara test ne shine hankalina na maidashi ga test ɗin da zamuyi, kasan jarabawar ƙarshen fita daga aji uku zamuyi in ban maida hankali ba zan fadi"

Ta faɗa tana ƙoƙarin tabbatar musu da maganar datake faɗa musu, domin bazata iya fadan zahirin abinda ke damunta ba, bazata iya fallasa abinda ke *Tsakaninsu* da Ya Jameel ba.


Mahaifinta ya gamsu da bayanin ta, yayinda mahaifiyar ta tajita ne kawai badan ta yadda ba, wannan abun bazai sakata a damuwa ba, domin tasan wacece Ruƙayyah ko kaɗan karatu baya bata wuya, Allah yayi ta da matuƙar kokari, numfasawa tayi ta maida hankalinta gun me gidanta.


Fahad yana zaune kan kujera suna hira da Ummi, Jameel shigowa yayi ya zauna kan 2 seaters ɗin dake ɗakin ya kishingiɗa idanunsa rufe kamar mejin bacci, Ummi kallan yaron nata yayi cikin ranta tace _"Yau miskilanci ya motsa*_ ganin ya buɗe fararan idanunsa ya sauka kanta ne yasata maida idonta ga Fahad.

"Ummii ina wuni?"

"Lafiya kalau " ta amsa tana ɗan ƙare masa kallo, don kwana 2 bata gane kansa ko kaɗan, gyaran murya tayi ta maida hankalinta gareshi "Jameelu!" Ta kira sunansa.

Haka kawai ya tsinci kanshi da mummunan faɗuwan gaba, kafeta yayi da idanunsa ya kasa amsawa domin tunda yake da ita bata taɓa kiran sunansa complete ba se yau.

Dake wa yayi yana ƙara bawa zuciyar sa ƙwarin gwiwa.

"Meke faruwa dakai kwana 2?" Ta jefo masa tambaya.

Ɗan daburcewa yayi domin bai ɗauka abinda ke zuciyarsa ya fito sarari ba yace "Ummi me kika gani?" Ya faɗa yana so ya daidaita natsuwarsa.

"Ba komi" ta bashi amsa ta maida hankalinta kan T.V

"Ummi yau Banga ƴarki ba" cewar Fahad yana murmushi.

"Ai yau ƴar tawa zataimin wahalar gani mahaifinta ne ya dawo"

"Eyeee lallai kice ƴar Ummi yanzu se mun cike Form ɗin ganinta " dariya tayi tace "Ai nasan hatta Auta abokin faɗanta se yayi kewarta bare Ummi da kanta"

Sosai tsakanin Fahad da Ummi suke hira, yayinda idanun Jameel suke lumshe tamkar meyin bacci.

Duk abubuwan da suke magana yana jinsu tsaf, seda suka daina duk wata hira akan Ruƙayya sannan ya miƙe yace "Ummi bari naje na ɗan kwanta"

"kwanciya kuma baka ganin an kusan kiran sallahr Magrib" Ummi ta faɗa

Jameel sosa ƙeya yayi yace "Ummi ba bacci zanyi ba, daga can zan wuce masallaci"

Gyaɗa kanta tayi ya fice ya barsu, sosai zurfin cikin sa ke damunta matuƙa.


Kallan Fahad tayi tace "Meke damun yayanka?"

Dariya Fahad yayi yace "Ummi ke bakisan meke damunsa ba bareni,se kace bakisan ɗan ki da Miskilanci ba". Shiru tayi bata ƙara cewa komai ba.

"Ummi Nima bari na fita in an idar da sallahr ishsha'i zan shigo, zanje na tsara wata Beb ne"

Pillow ɗin dake kusa da ita ta ɗauka ta jefa masa, ya fita yana dariya, girgiza kai tayi sosai halin Fahad ke burgeta ganin ko kaɗan baya iya ɓoye mata wani abin.

Tashi tayi ta wuce bathroom ɗin ta don ɗauro alwala.


A hankali yake tafiya har ya fita harabar gidan, ganin mota ta dosho kai an shigo da gudu jikinsa ya bashi Liyana ce.

Be gama tunanin haka ba se gashi tayi parking ta fito tana ma Get Man faɗa-faɗa akan don me yasa be buɗe mata Get da wuri ba, haƙuri sosai yake bata, tsaki tayi tabar wajan tana faman tauna chewing gum.

Hangoshi tayi yana ƙoƙarin shiga part ɗin sa, "Ya Jameeeeel!" Ta faɗa da ɗan ƙarfi, ya jita sarai, amma yayi kamar be jita ba, ko kaɗan halin Liyana se ita, batai masa ba, shi yana tantama akan itaɗin ƴar ƙanwar mahaifiyar sa ce, domin Liyana bata ganin kowa da mutunci Inhar mutum talaka ne.

Cikin sassarfa tabi bayan shi kafin ta ƙarasa har ya shiga ɗakinsa ya saka mai Key. Sosai taita Knocking amma yaƙi buɗe mata, ganin bazata daina Knocking ɗin ba yasa ya shiga can cikin bedroom ɗin sa yadda Knocking ɗin bazai damesa sosai ba.


Fahad yana ganinta ya saki dariyar mugunta, waigo wa tayi ta ganshi tsaye akanta, harara da makamai, "dama kin haƙura da buga mai ɗaki don yau mulkin nasa ne ya motsa" ba tare daya jira amsar ta ba ya shiga nashi ɗakin dan ɗauko Key ɗin mota.

Seda ta gama ƙunƙuni sannan tabar part ɗin su, wayarta ta ciro iPhone 14pro ta kira Mahaifiyar ta ringing ɗaya ta ɗauka tace "Mom a gidan Ummi zan kwana" ba ta jira amsar ta ba ta kashe wayan ta sakata cikin ƙaramar jakar dake hannunta, direct part ɗin ta ta wuce domin har ɗaki ne da ita gidan.


Tashi tayi daga tsakar gidan tace "Umma, Baba, seda safenku"

"Allah ya tashemu lafiya" gabaki ɗaya suka amsa mata.

Tana shiga ɗaki ta fito tai alwala a tsakar gida ta koma ɗakinta tayi shafa'i da wuturi, kwantawa tayi a katifarta ta rufe idanuwanta, ko kaɗan baccin yaƙi zuwan mata se tunane-tunane daya addabi ƙwaƙwalwarta.

Muryar Jameel taji a kunnuwanta, lumshe ido tayi ta buɗe tana mamakin yadda Muryar sa take mata gizo da daran nan, Still muryarsa ta ƙara ji yana gaishe da iyayanta a waje, sede bata gasgata shiɗin bane, duk tunanin ta muryarsa ke mata gizo, saboda tasan waye Jameel tasan halinsa tsab, zata iya cewa rabon da Jameel ya shigo gidansu tun yana SS2, gashi Jameel yanzu aiki ma yake yi, Miskilanci sa bazai taɓa barsa yazo gidansu ba duk da shi baya ƙyamar talaka, be iya wulakanci ba sede in baka zauna dashi bane zaka lura kamar mutum ne me wulakanci don magana bata damesa ba, baya taɓa shiga abinda ba ruwansa.


"Ruƙayyah!" Taji kiran Mahaifiyar ta, amsawa tayi da ɗan ƙarfi tana ƙoƙarin fita har zata tsaya neman Hijab duk da kayan bacci ta saka se taga ai dare ne ba wanda ze shigo.

Hannunta ruƙe da ɗan kwalin kanta wanda ya sauko mata har ƙirji, Hamma tayi taɗan saka hannu ta rufe bakinta tana faɗin "Umma gani....."

Maganarta maƙalewa tayi ganin Jameel a gidansu, hakan ba ƙaramin Mamaki ya bata ba, ganin ya ɗan kafe ƙirjinta da kallo wanda a watannin baya kaɗan breast ɗin suka fito mata yasata ɗan karewa da ɗan kwalin jikinta, shi abun ma dariya ya bashi ganin Nipples ɗin ƙanana, murmushi yayi, ɗan ɓoye wa tayi bayan mahaifiyar ta, mahaifinta ne yayi mata daƙuwa yace "Baki iya gaisuwa bane" cikin sauri ta tsugunna ƙasa tana faɗin "Ya Jameel ina wuni"

"Lafiya kalau"

Shiru tayi batace komi ba, tana jinsu yana ma mahaifinta sannu da zuwa, miƙewa yayi yace "Seda safe, Abba ma yace nai maka sannu da zuwa kafin zuwa gobe"

"Ina amsawa, ka gaishemin da Alhajin"

Har ya doshi ƙofar fita yace "Ɗiyar Ummi na manta Ummi ta bani saƙo na baki"

"Uhmmmmmmmm" tace masa ta ƙara da cewa "Gobe zanzo na karɓa"

Mahaifinta yace "Salon yawo ne ki tashi kije ki karɓa"

Ganin garin yayi duhu yasata ta ɗan yi shiru har ga Allah bataso ta bishi waje

"Kije ki saka Hijab kinga dare yayi"

Tashi tayi ta shiga ɗaki ta ɗauko Hijab ɗinta har ƙasa.



*#Comments*

*#Shares*

*#likes*

*#Votes*

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol