FreeArewaPen original
Waminal Hub
- 1views
- 51chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
A fusace ta nufi stairs da axamarsa ya cimmata gamida fisgota ta fada kan jikinsa,farar fuskarta ya kurawa ido.Wanda yana daya daga cikin Abunda yakeso ajikinta,haka Allah yayisa A rayuwarsa yana son farar Macce.lokaci daya ta fara Tara kwallah a idanunta,kara narke mata yayi .cikin fushi take kokarin fisge hannunta,daukarta yayi gaba dayanta ya nufi part dinsa daita,kafa yasa ya tura kofar dama a bude take bai direta koina ba sai akan farar soofa ,kokarin mikewa take .ya xuba mata blue Eye's dinsa,Wanda yasan sune weakness dinta.Hannu ta saka ta koina tana kai masa duka take fadin"I hate you ."I hate you Aliyu waxeer!!""ta fada da dukkan karfinta hawaye na Rolling akan face dinta,Dora kanta tayi akan kafadarsa tana kara volume kukanta,Sam shi baya jure kukan macce ko kadan,ya tsani kuka.....Ya rike kyawawan hannayenta yana murxawa a hankali ,cikin sanyi muryarsa yake fadin. "I miss you ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.