FreeArewaPen original
NA CANCANTA!
- 1views
- 28chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Part 1
Dukkan godiya su tabbata ga Allah tsira da aminci su kara tabbata ga annabi Muhammad (SAW)Sumayyah Abdallah Khalil sunana ni hafaffaffiyar garin gwarzo ce,da ta ke karamar hukuma ce dake qarqashin jahar Kano da sana'a ta maida mahaifina cikin birnin Kano bayan haihuwata da muke yanzu zaune a cikin birnin kanon unguwar Gandun Albasa mahaifina Malam Abdallah Khalil da mahaifiyata Hauwa'u nice diyar fari a gurinsu sai kannena Ahmad shine mai bina daganan Rumaisa,Khadija,Sadiq,Khalil da a yanzu shine karaminmu,mahaifina karamin karfi gareshi yadika yake saidawa ficis a kasuwar kantin kwari a gefen kasuwa da runfarsu take wani lokacin kuma zagayawa yake cikin kasuwar,tun tasowata dana soma fahimtar yanayin yadda rayuwarmu take na fara janye jiki ga duk wanda ya fimu karfi,haka burina na zama ma'aikaciyar jarida duk na ajiyesa gefe,burina yau ace na kammala secondary da nake yanzu SS1a go...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.