SUN KASHE TAFree

ArewaPen original

ActionFreeOngoing

SUN KASHE TA

  • 1views
  • 28chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · CHAPTER 1 TSINTACCIYAR GAWA

🦯🩸SUN KASHE TA🩸🦯©️HASSANA ABDULLAHI HUNKUYI GARGADISUNAYE DA GARURUWAN DA NAYI AMFANI DASU, BAN YI DON WANI KO WATA BA KO KUMA DON CIN ZARAFI DA MUTUNCI BA.BABI NA ƊAYAGEFEN TITIJama'a ne suka yi kasuwar ƙuda suna ƙus-ƙus a junan su. A tsakiyarsu wata mata matashiya ce kwance, kusan tsirara ruf da ciki. Hannuwanta a miƙe samɓal, siraran yatsunta maƙale da zobban na zinare. Hatta a tsintsinyar ƙafarta, sarƙar zinare ce a ɗaure. A yatsun ƙafarta akwai zoben zinare. Wasu suka yi ta, tambayan zukatansu, 'Shin, waye makashinta? Duk ma wanda ya aikata wannan ta'asar. To ba fatararre ba ne, ba Allah baku mu samu bane, domin da mabuƙacin dukiya ne ya yi kisan, babu yadda za a yi, ya zo ya ajeta ba tare da ya yi awon gaba da tsagwaron dukiyar dake damfare a cikinta ba. Duk yadda aka yi akwai lauje cikin naɗi.'A dai-dai wannan lokacin ne motar ‘yansanda ta yada zango a kusa da dandazon mu...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters28
premium15
01

CHAPTER 1 TSINTACCIYAR GAWA

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now
02

CHAPTER 2 A SIYAR DA RAI A NEMO SUNA

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
03

CHAPTER 3 BAKIN RAI BAKIN FAMA

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
05

CHAPTER 5 GIDAN HAYA MAKARANTA

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
06

CHAPTER 6 MANYAN MATA, YAN ƘWALISA

Free sample
Updated 3 years agoAvailable now
07

CHAPTER 7 IDAN BAKA IYA KAMA ƁARAWO BA....

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
08

CHAPTER 8 KANWA UWAR GAMI

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
09

CHAPTER 9 KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
10

CHAPTER 10 KUDA WAJEN KWAƊAYI AKA MUTU

Free sample
Updated 3 years agoAvailable now
11

CHAPTER 11 NA CI DANBEN KUTURU

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
12

CHAPTER 12 IDAN ME WURI YA ZO, DOLE ME TABARMA YA NAƊE

Free sample
Updated 3 years agoAvailable now
13

CHAPTER 13 DAKIN AZABA

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
14

CHAPTER 14 KAMA DA WANE, BA YA ZAMA WANE

Premium
Updated a year agoAvailable now
15

CHAPTER 15 YAN AIKE

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
16

CHAPTER 16 GIDAN BIKI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
17

CHAPTER 17 GIDAN DAMBE

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

CHAPTER 18 MASU FUSHI DA FUSHIN WANI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
19

CHAPTER 19 AN FASA KWAI BARA GURBI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
20

CHAPTER 20 BIN DIDDIGI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
21

CHAPTER 21 ILLAR KWADAYI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
22

CHAPTER 22 KOWA YA TUNA BARA, BAI JI DADIN BANA BA.

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
23

CHAPTER 23 JIMAMI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
24

CHAPTER 24 RANAR TONO SILILI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
25

CHAPTER 25 BAƘUWAR BA ZATO A GIDAN RAMLA

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
26

CHAPTER 26 ANIYAR KOWA TA BISHI

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
27

CHAPTER 27 IDAN AJALI YA YI KIRA

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
28

CHAPTER 28 BUƊAƊƊIYAR WASIƘA

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play