FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A writter
Sample · Chapter 2
💋_ALAQAR MU💋_ ~Our destiny ~©️®️ _Hafsatouamjad_ Chapters 02 ✍️Ya kwashi ak’allah 30minutes azaune all this time Kallon ta yake bayaso ko kiftawa yayi , ahankali ta fara k’okarin bude idanuwanta da suka canza launi zuwa jaaa sun yi wani mugun kumbura ,hakan ze tabbatar maka da ba karamin kuka tayi ba , seda ta gama bude idanuwan nata akan celine din Asibitin ahankali ta waiga side dinta na hagu tana kara Lumshe idanunta , abunda ya faru ne ya fara dawo Mata cikin kwakwalwarta wani razanannen ihu ta saki daya janyo hankalin nurses din dake yawo a reception dakin suka nufo Da gudu ,Ganin Noorain akanta yasa nurses din suka bashi hakuri ya fita , Babu yanda ya iya dole ya fito adakin yana rike kanshi dake barazanar Cirewa .Girgiza kanta take tana riko hannun nurse dinnan cikeda azaba da fargaba tace “Ka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.