FreeArewaPen original
SOYAYYATA. Labarin fatima.
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
SOYAYYATA.labarin Fatima .Na Mom AFLAH Mrs Bilal.Kano.... Cikin tashin hankali naji Laila a waya tana ""me kake faɗaminne Auwal ,an ya kuwa ka gani dede ?" " Hmm Laila kenen ganinan Ina hanyar zuwa gidan ai ,zan dawo in yaso sai ki ganewa ida nun ki komai."ƙit Auwal ya kashe waya.Gaba ɗaya Laila sulale wa tai inda take tsaye ,tabbas Auwal ba dede yaga Ni ba ,wannan maganar ba haka take ba ,.har ta ɗauko waya dan kiran teema ,sai jin sallamar Auwal tayi ,kai tsaye sallama yake a ɗakin Laila. Da sauri ta fito ,wayar hannun sa ya miƙamata.Hotuna ne ,kala kala ,anyi su a gidan dinner ," kurma ihu tayi tare da furta innalillahi wa inna ILAIHIRRAJIUN" lallai Moh ka tabbata mayaudari ka cuci teema wallahi bazai taɓa yafe maka ba .Ai kuwa umma da inna ,da kadija da gudu suka nufo inda su Laila suke hatta indo ,wacce mata take gun Bello ƙanen malam Yusufu da suka dawo gidan gaba ɗaya suka ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.