FreeArewaPen original
ALKAMA BISA DUTSE
- 1views
- 91chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
*ALKAMA* *BISA* *DUTSE**ANFA**1*Bismillahirrahmani RahimKwance take acikin uncompleted building that is sorrounded by wall,and two side of the wall are demolished.Ahankali takalli yarinyarta Yar shekara biyar dake zaune tazuba mata ido ,idonta da hancinta yayi kace kace da hawaye da majina tatab'e Baki both the two side of her cheeks sun lotsa ,yarinya so cute gata fara tatas da ita,tanasanyida wata y'ar jemammiyar riga dako cinyarta dak'yar rigan takai ,gashinta dayake bak'i sid'ik duk yayi datti da k'ura,jelar gashin tarik'e tana kuka da turje turjen k'afa still tana kuka ,kana ganin yarinyar kasan muguwar shagwab'abb'iyace ,she look so adorable ,kwata kwata batayi la'akari da uwar datad'an jingina kad'an tana lumshe ido Alamun batawahi jindad'i ,cikin sansanyar muryarta irin tawanda yaked'an fama daciwo tace.""Yanzu *MAYA* yakikeso inmiki? Kullum Baki gajiya dakuka, ke indai bamusamu abunda zamuciba saikiwuni kinakun kuka da tijara,kiduba wurinnan damukasamu muka d'an rab'a bawanda ketaimakonmu saimun fita munnemu ,gashi yaunatashi inajin jikinnan kekuma kinyi yarinya bazan iyabari kifita kekad'ai ba infact kika fita kikace abaki nasan inkikaga anaci baa bakiba kukazakisama mutane tunda kwata kwata keba hak'irine dakeba.volume d'in kukanta yak'ara had'e da kwanciya takwaye rigarta harciki d'an kamfai d'in dake daye ajikinta yayi duk'un duk'un duk yakarkarce."Tobaga shagonchandinnanba kije kid'ebomana bread muci kid'auko dawannan abin mekala da akatab'abamu nai amai Ni yanzu wlh na iyasha baxanyi Miki amaiba.shiru maman tayi tana kallon Maya duk yadda taso talallab'ata Bata tab'a ganewa Kota hak'ura sai ansamomata abunnan datake rigima akai.idan tafitada damaya baran abinci harkallonta akeyi saboda intaga anacin abinci tatsaya ta tab'e fuskarnan da kumatu tags baa bataba kawai saitahau kuka Kota fad'i agurin tadingamata borida rigima ,sai Wanda yadubi Allah yabata sabida yarinyar nada shigarai saboda muguwar shagwab'arta da rigimamarta."Let's go and find something to eat ,Ni abinci zanci yunwa nikeji . kallon Maya tayi wani tunani yashigeta yanzu batajin d'ad'i kwata kwata tasan ciwonta inyatashi sosai Allah ne kawai zai taimaketa ta tashi tasan tana famada chronic ciwon zuciya ,tasan bawanda zai iya da lalurar Maya sai ita ,inayarinyanta zata Ina zataf'ad'a wazai taimaka yatallafi y'ar babynta ,wani hawayene maizafi yagangaromata akumatu abunda take yawantunawa kenan yakesata kuka she luvs her only dougther,tasan yarinyanta shagwab'abb'iyace ga rigima gata batada hak'urin yunwa ,what if wani yacucen mata ita yalalatata fa gabantane yayi wani mummunan fad'uwa tajawo Maya ajikinta tafashe dakuka.Maya tana ganin momd'inta nakuka tad'agokai takalle fuskar mom d'inta taga kukatakeyi ,sai yak'ara rikicewa dakuka Dan she hate seeing her only mo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.