BA LAIFINA BA NEFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

BA LAIFINA BA NE

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

0148811051 Nabiyyah Aminu GTbank

More from @mmnashfaq

Sample · 1

💝☘️ BA LAIFINA BA NE ☘️💝Nabeeha Aminu ( Mmn Ashfaq )Bismillahi Rahmanir Rahim1/2Rayuwa gaskiya ne haka mutuwa ma gaskiya ce, hisabi tabbatacciya ce, kaman yadda ko wani bawa da irin tashi ƙaddaran, ƙawa zuci wata abace da ko wani bawa yake liƙe da ita a zuciyar shi, lunshe idon shi yayi tare da buɗe ta a take, ya juya ta gefen hagun shi tare da gyara shinfuɗan da yake kan taburman sa, ya matso da filon ta yadda zaiji daɗin cigaba da tunanin shi, a hankali kuma ya sake lunshe idon shi yanajin wani irin ƙawa zuci mai ƙarfi yana janshi haɗi da fisgan zuciyar shi da ƙarfi, cigaba yayi da maganan zuci da yakeyi, yace "meyasa zuciya ta take addaba ta da ƙawa zucin abun da ban san shi ba? Tabbas a koda yaushe inajin so da ƙaunan wasu mutane biyu a zuciya ta, amma suwaye wa'innan mutanen? Kuma meye kusancin su dani? Meyasa nakasa ma kaina kallon talaka? Meyasa akoda yaushe zuciya ta batama kai...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play