Free chapter 路 Read without an account
3
馃挐鈽橈笍 BA LAIFINA BA NE 鈽橈笍馃挐
Nabeeha Aminu ( Mmn Ashfaq )
5/6
Iska ne ya taso fufufufu fakafaka da 茩arfin shi, a take kuma ruwa mai 茩arfi ya biyo bayan iskan, Yafendo tsaban takaici kasa motsawa tayi a wajen duk da ruwan da yake sau茩a a kanta, zubawa garin tuwo da talgen da yake kife a茩asa ido tayi, ganin yadda ruwa yake tafiya dasu, bata san lokacin hawaye ya fara gangarowa a idon ta ba, gashi ba halin kafa wani murhun, dan duka girman gidan 蓷aki biyu ne kawai a ciki, daga nata da Dattijo saina Akmal, sai wajen da aka kewaye Mata da kara, ganin ruwan yana daf da ta蓳a lafiyar ta yasa taja 茩afan ta, ta tafi 蓷akin ta, harta canja kaya hawaye bai daina zuba a idon taba, zama tayi tare da zabga uban tagumi tana jiran Dattijo ya dawo, dan bataga amfanin Akmal a gare ta ba yanzu, yaron daba tausayin uwa kwata kwata a zuciyar shi, dashi gara babu shi ai.
Akmal yana futa ya nemi waje nesa da gidan ya zauna, bai damu da ruwan da yaketa sau茩a a kanshi ba, dan inda sabo ya saba da dukan ruwa, da kuma kallon da mutane suke mishi.
Mutanen da suke fake sai kallon shi sukeyi suna mamakin hali irin nashi, halin shi daban yake dana 拼a拼an talakawa, da yana kula yaran masu ku蓷i sai suce yakai kan shi wajen da Allah bai kaishi ba, amma shi ba ruwan shi dame ku蓷i ko talaka, yafi gane yayi rayuwar shi shi ka蓷e.
Tunda ya zauna a wajen zuciyar da gangan jikin shi suke ta azalzalan shi akan ya tashi ya shiga jeji ya tsinko muradin ranshi, idan ya tuna da yadda ya kasance jiya sai yaji ya fasa, dan jiya ba 茩aramun farin ciki yaji ba lokacin daya tsinko, amma yarinyar nan tazo ta wargaza mishi farin cikin shi, a fili ya furta "waye ke? Daga ina kike? Me kike nema a gare ni? Nasan baki cikin 茩awa zuci na ballan tana nace kinzo ne dan ki kaini wajen mutanen da 茩awa zucin su ya addabi zuciya da rayuwa ta, dan Allah Idan baki da amfanin da zaki mun karki sake kusanto inda nake"
Cigaba yayi da zama a wajen yana hango fuskan wasu mutane guda biyu a zuciyar shi, mutane ne masu kamala da cikan halitta, yanayin daya gansu saiya sanya zuciyar shi cikin nisha蓷i, lunshe idon shi yayi yana sau茩e murmushi mai sanyi dasa wanda yakeyin ta cikin wani yanayi mai wuyar fassaruwa, har ruwa ya tsaya bai sani ba saida yaji wani rana mai zafi ya dallare goshin shi, kafin yayi saurin bu蓷e idon shi, daidai nan kuma aka kira sallan azahar, tashi yayi badan yaso ba ya shiga gida, yana shiga yaje ya 蓷auki bokiti ya jawo ruwa a rijiya yayi wanka, tare da 蓷auro alola, jin har an tada salla, yasa a gaggauce ya shiga 蓷aki yasaka kaya ya futa domin ya samu sallan.
Dattijo bashi ya dawo gidan ba sai daf Magrib yana shigowa da Akmal ya fara karo, fuskan shi 蓷auke da murmushi da farin cikin ganin 蓷an shi cikin 茩oshin lafiya ya kalle shi yace "Allah ya maka albarka 蓷ana"
Akmal shima ya mayar mishi da murmushi yace "barka da dawowa Dattijo na, yau inaka shiga tun asuba ban ganka ba, kuma bansan inda kaje ba ballan tana na bika"
Dattijo ya dafa shi idon shi yana futar da zallan soyayyar da 茩auna da yake tsakanin 蓷a da mahaifi yace "wajen danaje bai dace da kaiba, shiyasa na tafi ni ka蓷e"
Kallon shi yayi yace "Dattijo inaga duk abun da zakayi yanzu ni yafi dacewa da nayi shi a halin yanzu, zuwa yanzu ya kamata ace ka daina wahala, idan har kace zaka cigaba da wahalar da kanka dan nema mana abun da zamuci, haihuwa bata maka rana ba a duniya, Dattijo sanin kanka ina da lafiya da 茩arfi, duk inda Namiji yakai nakai, bani da halittar ragwayen Maza meyasa kake tauyeni ne, koso kake Yafendo taci gaba damun kallon 蓷a mara imani da tausayin iyayen shi, dubi yadda ka galabe ta, Dattijo nasan zaiyi wuya idan kaci wani abu tunda ka futa, dan Allah ka fa蓷a mun ina da ina kaje yau? Kuma meka samo wanda ni bazan iya samo mana ba?"
Murmushi Dattijo yayi ha蓷i da girgiza kanshi ya fiskanci 蓷anshi ta yadda zai fahince shi, ya daidaita muryan shi ya fara magana ta sigan da duk wanda ake mishi za fahinta yace "蓷ana Akmal nasha fa蓷a maka noma da kiwo bana irin yara irin ku bane, Akmal kai wani bawan Allah ne mai tattare da wani irin baiwa ha蓷i da nasibi da ba kowa bane yasan da ita, inason kasawa zuciyar ka kai babban mutum ne, duk da kasancewa ta mahaifi a gare ka amma inason kana mun kallon bawa mai wahala danya inganta rayuwar 蓷anshi, ina son ka Akmal, soyayya mara misaltuwa, tun ranan dakazo duniya Allah ya jarabci zuciya ta da sonka da kuma matsanancin tsoro, ina tsoron ranan da za'ace....."
Runtse idon shi yayi wasu hawaye masu zafi suka gangazo daga idon shi suna sau茩a a fuskan shi zuwa wuyan shi, yana son ya 茩arasa maganan daya fara amma rauni ya hanashi 茩arasawa, sai ido kawai daya zubawa Akmal.
Shima Akmal shi yake kallo, kallo irin na rashin fahinta, so yakeyi ya 茩arasa maganan daya fara masa, duk da yasan maganan bayi da nasa dashi ko da rayuwar shi, amma zaiso jin 茩arshen maganan, 蓷ago idon shi da sukayi jajazur hawaye suka kwanta a ciki yayi ya zuba wa mahaifin nashi, dakyar ya iya sarrafa harcen shi wajen furta "Dattijo daga yau na haneka da futa domin nemo mana abun da zamuci, daga yau ina son ka sake mun ragaman komai na gidan nan, kaman daga kan kiwo noma shiga kasuwa, duka ni zannayi, bana fatan bakin ka ya furta kalman a'a a gare ni, ina mai tabbatar maka da idan ka hanani komai zai iya faruwa dani, idan nace maka komai ina nufin komai da komai ciki kuwa harda rasani gaba 蓷aya"
A take jikin Dattijo ya 蓷auki mungun rawa daidai da gashin idon shi rawa yakeyi, hawaye suka cigaba da sintiri akan idon shi ba 茩a茩茩autawa, ya tallafo fuskan 蓷anshi muryan shi yana rawa yace "Akmal kasan waye kai kuwa?.....
Paid book ***
400 into 0148811051 Nabiyyah Aminu GTbank
*** Mmn Ashfaq