FreeArewaPen original
BINTUN BATUUL
- 1views
- 45chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A passionate writer A wife A mother A craft artist A musulma A nurse
Sample · Introduction
Somewhere around the Globe!1980s and there about!Tamkar me tafiya akan iska Haka ta fito daga dakin baccin nasu, kamar kiftawar idanu har ta isa wani daki dake can gefe, tana zuwa ta murda door knob din, Wanda a take dakin ya bude, babu haske kasancewar tsakiyar dare ne, tana shiga ba tare da ta kunna wutar dakin ba ta karasa gaban gadon inda yaro yake kwance lullube da duvet, ta karasa har kafafun ta na hardewa gaban gadon, ko data yaye duvet din se ta samu Babu kowa a gadon illa pillows da aka jera, yayi kamar yaron ne a kwance, tayi saurin ja da baya tamkar wadda taga wani abu me tsoratar wa, sede hakan ne dai yaron baya Kan gadon da tayi coaxing din shi not long ago, tayi saurin bude wata kofar Dake dakin, tunanin ta ko toilet ya shiga, Amma wayam Babu kowa, ta fito daga dakin cikin wani yanayi me firgitar wa, sede ko Ina idan ta duba Babu trace ko daya na yaron balle na uban yaro, t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.