AZAAD JUNAIDFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

AZAAD JUNAID

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 001

*AZAAD JUNAID*  (The Young Billionaire)Na Jeeddah Aliyu*Haske Writers Association.            001."Wai ke Salima wacce irin mace ce ke sau nawa zan faɗa miki ban amince da wannan tafiyar taki ba?"Ta cikin mirror da take zaune a gabansa tana gyara daurin ɗan ƙwalinta na damƙararren lace da ke jikinta ta aika mishi da Kallon uku saura kwabo tare da wani kalar taɓe bakinta. Kana ta miƙe ta nufi wata ƙatuwar show glass mai ɗauke da tarin designers shoes & handbags tai tsaye tare da ƙurawa show glass ɗin idanu tana nazari wanda ya dace tasa ka.Ta can ɗauki half cover golden in colour na company lamis elwan tare da handbag ɗinsu. Ta raɓa gefensa ta wuce abinta sosai hakan ya ƙara linka masa ɓacin rai da yake ciki, ya dunƙule hannunsa na dama ya nushi bango ɗakin ba tun yau ba yake nuƙurƙusar bakin cikin matarsa Salima wacce shi kanshi a yanzu ya fara...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters9
premium1
09

008

Premium
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play