FreeArewaPen original
RUDIN ZUCIYA
- 1views
- 81chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer ce
Sample · 1
RUDIN ZUCIYA NA NANA DISOPAGE 1 K'ukan da k'anin nasa yakeyi shine abunda yaja hank'alin sa, karasawa yayi cikin karamin dak'in mahaifiyar tasu bak'insa dauke da sallama. Bark'a da dawowa Umar sannunk'a. Murmushin yayi wanda bai kai har zuciyarsa ba yak'arasa kusa da k'aninsa ya zauna, dafashi yayi yace " Ahmad meke damunk'a? Bana son ganinka cikin wannan hali." " Kaga Ummaru zan cimak'a mutunci da biyewa Ahmadu yaro gaba daya zuciya ta fara rudarsa! To inba Rudin Zuciya ba menene abunda yake shirin aikatawa?" Shiru Umar yayi yana sauraron mahaifiyar tasa dak'eta faman k'orafi. Bai tofa mata ba haka Ahmad ma baiyi shiru ba sai ya cigaba da k'ukan sa ahaka har mahaifinsu ya k'arasu gidan tun daga waje anajin fadan matar tasa saurin karasawa dakin yayi yace " Zainabu lafiyarki tun dazu kiketa sababi?" Kallon sa tayi taja mugun tsaki sannan ta nuna masa Ahmad ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.