MATAN KO MAZAN 2Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MATAN KO MAZAN 2

  • 1views
  • 39chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Hi guys it's M shakur and welcome to my world 🌎 World of love, filled with heart melting romance and cute writeups. Are you ready to explore my page? I will be your tour guide throughout this adventure of your reading experience. Love love ❤️ Happy reading 📖 ☺️

More from @mshakur

Sample · 1

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫       ✍🏻M SHAKUR      Chapter: CHEATINGDA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAINote: Wannan Chapter 2 nakudi ne not free, but for now read the free Episode 💃EPISODE 1️⃣“Wohoho…..Lawii….ni dan nan, yarinya sai zaki uwa lambun alawa…..huuuu…..huuu…..huuu, Lawi I’ve never eaten waje mai dadin nakin nan, moooooooo” muryan kusan wanda zaka iya kira direct da dattijo ke tashi adakin dayake da duhu banda hasken number AC dake nuna 18 babu any other haske adakin. Gangarowa hawaye sukai daga idanunta suka sauka gefe zuwa kunnenta tana kallon sama kafin azuciyanta tace “5seconds remaining” tafara counting “one..two….three….fou…..” bata karasa kiran 4 dinba dattijon yayi jiniya tareda sauka daga jikinta dayake kwance kai yakoma gefenta ya kwanta da sauri tajuya tabashi baya, shikuma yawani matso ya rungumeta tabayan cikin muryan dattawa yace “Allah miki Albarka Lawi, nidai Alawiyya tunda na aureki nakejina kaman dan aljanna, me kikeso namiki just name it komeye shi kuwa aduniya” shiru tayi kaman bata jinshi kaman wacce tai bacci, dan jijjigata yayi jin shiru yasa yace “tai bacci ne” ijiyan zuciya yasauke shima, ranshi fess sai ijiyan zuciya yake saukewa kafin daga bisani yafara sauke minshari hakan ya tabbatar mata da yayi bacci.Hawayene suka gangaro mata daga idanu again dasauri ta share fuskanta da bayan hannu, harde kafafunta tayi tareda kankame cikinta da hannayen ta biyu, saikuma chan ta tashi zaune da sauri kafin ahankali ta duka tadauki yar rigan bacci ta dake kasa tasaka tafara tafiya cikin duhun tabude wani kofa tashiga cikin bayi da haske ya gauraye cikinsa hakan ya bayyana fuskan ta, kyakkyawan yarinya da bazata wuce 23/24yrs ba kana ganinta kasan kodai ita shuwa ce kokuma tanada jinsi da larabawa, she’s so pretty, sannan kwata kwata ba siririya bace, she’s chubby, her tummy is not flat but dudda haka is not that big big kawai dai tumtum alamun kosasshiyar mace, she’s booby and assy duka, sannan tanada manyan idanu, dark eyebrows da eyelash gareta dogaye ga pink lips sannan tanada dogon gashi baki, dan gashin ma asake yake gashi so silky kaman gashin yan india. Kaga bayin datake ciki zaka dauka wani master bedroom ne ohhh! Allah ya azurta wasu da arziki kam, wani drawer tabude dake gaban babban mirror bayin hadaddun lafiyayyun ribbons ne nakama gashin kai, tasa hannunta gently tadauki daya takama gashinta tadaure sannan takai hannunta karkashin motion tap dake wajen kawai ruwa yazubo tashiga wanke fuskanta sai chan takara dago fuskan nata takalli madubin tana fuzar da iska murya chan kasa tace “I hate him!” saikuma takai hannayenta biyu tadaura saman bakinta tafashe da kuka sosai saikuma ta tsugunna akasa awajen murya chan kasa duk tana magana da kanta tace “I’...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters39
premium37
03

3

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
04

4

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
05

5

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

6

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
07

7

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
08

8

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
09

9

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
10

10

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
11

11

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated a month agoAvailable now
21

20 continuation

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

21

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
23

22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

23

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

24

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

25

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
27

26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
28

27

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
29

28

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
30

29

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
31

30

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
32

31

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
33

32

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
34

33

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
35

34

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
36

35

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
37

36

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
38

37

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
39

38

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play