FreeArewaPen original
SO DA ALAƘA
- 1views
- 35chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Nana Aishatu by name. I never wanted to be famous i only wanted to be great!!📚✍️
Sample · SHAFI NA ƊAYA (ƊANƊANO)
©️ *HASKE WRITERS ASSOCIATION*_(Home of expert & perfect writers)_*SO DA ALAƘA....!* _*NA*__*UMMI A'ISHA*_ ****:@ummishatu*Free page*1**DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI*~~~Gudu take yi a hankali kaɗan kaɗan tana motsa jikinta cikin salon jan hankali da burgewa, shi ɗinma da yake biye da ita a hankalin yake yin nasa gudun inda yake ƙarewa halittar da ubangiji Allah yayi mata kallo, duk da cewa gudun tsere suke yi amma ya kasa zuwa ya wuceta saboda nishaɗin da yake samun zuciyarsa a ciki duk sa'ilin da yake kallonta,Sake ƙurawa bayanta ido yayi sanye take cikin ƙananan kaya riga da wando blue black, rigar iyakacinta cibiyarta shi kuma wando a cinyarta ya tsaya sai dai kayan sun kamata matuƙa, shi kuma sanye yake da riga armless da wando boxer dukkaninsu kalar ruwan madara,Sake rage gudun tayi tana ɗan numfarfashi cikin kissa da jan hankali, dar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.