FreeArewaPen original
TANTIRIYA A GIDAN YARI
- 1views
- 32chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
🏫 TANTIRIYA 🏫 A GIDAN YARIOfficialByAsmaBaffa SADAUKARWA GARE KI ❤️AIDA MAMAN TASNIM 1-5 INA GODIYA GA ALLAH DA YA BANI IKON FARA SABON LITTAFIN NAN INA MIKO GAISUWA DA JINJINA GA MASOYA MASU BIBIYAR NOVELS DINA INA MUKU ADDUA ALLAH YA AMSA MUKU BUKATUNKU BAKI DAYA DA WANDA NA SANI DA WANDA MA BAN SAN SU BA. Page naki neMRS CHIEF *👭GARKUWAR MATA👭**Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata m...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.