FreeArewaPen original
Gwalagwalan Kalamai 500 Masu Tsada
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · SHIMFIDA
Haƙƙin Mallaka: Ibrahim Musa Gozawa Gargaɗi:Ba a yarda wata ko wani su yi amfani da wannan littafi ta kowace siga ba sai da izinin mai shi. Duk mai son yin amfani da shi ta wata hanya ƙofa buɗe take ya tuntuɓi marubucin kai tsaye. ABUBUWAN DA KE CIKI TARIHIN MARUBUCI GODIYA SADAUKARWATARIHIN RUBUTUN LITTAFIN GABATARWA DARASI Menene Darasi? Ɗaukar Darasi Manufar Ɗaukar Darasi Muhimmancin Ɗaukar Darasi Hanyoyin Samun Darasi GWALAGWALAN KALAMAI 500TARIHIN MARUBUCISunana Ibrahim Musa Gozawa. An haife ni a Gozawa, Tudu, Kankara, Katsina State. Na yi primary a Tudu Primary School, Tudu daga 2000 zuwa 2006. Sannan na yi sakandire daga 2006 zuwa 2012 a Government Day Secondary School, Tudu. Sai kuma daga nan na wuce Isa Kaita College Of Education, Dutsinma, Katsina State, Nigeria daga 20 12 zuwa 2015. Anan na na samu NCE a English /Islamic Studies. Na yi karatu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.