FreeArewaPen original
KWAƊAYIN WASU IYAYEN
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am so proud to be a hausa writer.
Sample · KWAƊAYIN WASU IYAYEN Chapter 1
KWAƊAYIN WASU IYAYEN....Arewabooks@ayshadansabo _Short story...... _DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAI!_ *Ina miƙa dukkan yabo da kuma godiya zuwa ga Allahu Subhanahu wata'ala da ya bani ikon fara rubuta wannan gajeran labari mai suna a sama,sannan ina jan hankali zuwa ga makaranta da su sani cewa,wannan labarin ƙirƙirarran labari ne dana rubuta domin jan hankali da kuma faɗakarwa.Don haka idan har yayi daidai da rayuwar wani ko wata to arashi aka samu,sannan ina sake kira da babbar murya ga waɗanda ke ɗaukar littafanmu suna karantawa a kafofin sadarwa ba tare da izininmu da su guji yin hakan.Domin zalinci ne da kuma shiga hakkin marubuta,don haka ni Aysha Ɗansabo ban amince a karanta mini labari a kowani kafar sadarwa ba tare da yarda ko amincewata ba.Don haka ku ji tsoron Allah ku guji yin hakan,ina fata makaranta za ku bibiyi wannan labarin daga farkonsa har zuwa ƙar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.