FreeArewaPen original
Doctor Shazim season two
- 1views
- 67chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 4
_👨⚕️ DOCTOR SHAZIM 👨⚕_ _*Daga alƙalamin*_ _*kainaat... ✍*_@Kainaat1733 *** _~Season two~_ _Ep 4__💋💋A heart touching love story💋💋_................amsa mata yayi da lafiya lau, kin tsahi lafaya" "lafiya lau Alhmdllh " ta bashi amsa, sa'ada ce tace " noraiz ko kai ma na haɗa maka coffee ɗin ne " ɗaga mata kai yayi yana faɗin "eh" "to shikenan, anan zaka zauna na haɗa maka ko dinning zan kai maka" "A'a bari kawai na zauna " ya faɗa yana nufar ɗaya daga cikin chairs ɗin dake kusa da Aairah, zama yayi yana latsa wayar shi yana jiran sa'ada ta haɗa mashi.bayan kamar minti uku ta kammala haɗa mashi acikin mug har gaban table ɗin da suke ta ƙara so ta ajiye mashi tana faɗin " gashinan asha lafiya, idan kayi santi ga Aairah sai tayi maka waigi karka faɗi" murmus...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.