FreeArewaPen original
TANI DA MANU
- 1views
- 12chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Babi na ɗaya
_*🌻TANI DA MANU 🌻*__Labarin TANI DA MANU jikokin mai gari Hatsabiban yara masu bada nishad'i soyayya da kuma zallar dariya domin nishad'in ku masoyana_LABARI DA TSARAWA_*Sarat Alk'asum ( Maman Nusaiba ce)*_🔔📚*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_Marubuciyar_*AMEER DA AMEERA*__*ALJANAR JARUMAI*__*HAFSAT*__*K'ADDARA CE*__Yau ma gani dauke da daddad'an labarin mai suna TANI DA MANU masoyan asali__*Ya Allah yadda na fara rubuta littafin nam lafiya Allah kasa na gama shi lafiya, ameen, ya Allah ka rabamu da sharrin mak'iya da mahassada ka kuma karemu da yiwa wani hassada ko kushe, Allah ka rabamu da munafiki koda yana tare da mu ka kuma ramu da yiwa wani munafurci, ya Allah ka rabamu da maciya amana ka kuma hanemu cin amana wani, ya Allah ka rabamu da bakin duniya, Alla...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.