KAZAMIN TAKUFree

ArewaPen original

ActionFreeOngoing

KAZAMIN TAKU

  • 1views
  • 13chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1

.....Zub'ewa nayi bisa lallausar katifata irin sakko mu gaisan nan ina fadin"Washh Allahna yau na kwaso gajiya wallahi.." daga kwancan na soma k'ok'arin cire bak'ar suit d'ina bayan na kwab'e karamin Farin hijabin kaina.Sai ya rage daga ni sai bak'ar doguwar wandona da kuma farar shirt d'ina na ciki.Gani nayi kwanciyar bai mun ba, sai kawai na tashi zaune na jawo jug d'in ruwa da kuma kofi wanda k'anwata Sakina ta tarbeni dashi, Tsiyaye ruwan nayi acikin kofin kana na kafa kai na kwankwad'e tass na sake karawa dan ba karamin rana ake kwalawa agarin ba dake haifar da tsananin kishirwa, balle garin Sokoto ma ranarmu daban yake.Ina gama shan wannan ruwan nasa hannu na rik'e kaina jin yadda yake barazanar Fashewa gashi kuma na kara assasawa kaina ciwon adalilin ruwan sanyin dana sha.Acikin wannan halin ne Addah ta shigo ta sameni, Tun kan ta karaso inda nake take"Rahama Sai yanzu? Sakina ce ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters13
premium0
03

3…Ubaida are you ready for it?

Free sample
Updated a year agoAvailable now
05

5…Haduwar Rahama Maleek da Shuraim Zaki

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play