GUGUWA BIYUFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

GUGUWA BIYU

  • 1views
  • 13chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · GUGUWA BIYU

*GUGUWA BIYU* *Aysha D Fulani**5STARS EXPENSIVE COMPANY**BABI NA BIYU* بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِA daburce ta wai go zuciyarta na kakkarwa ganin Duna riƙe da bokiti ya sa tai baya da sauri don yanayin kallon da yake mata tsaf zai iya wanke mata fuska da ƴan yatsun shi, harara ya banka mata ya tara bakoti a bakin famfon ya ɗibi ruwa sai da ya cika bokiti tab sannan ya juyo ya kalleta yace "Matsamun daganan ƴar kwalta kawai haihuwar asara wacce aka rasa ina za'a zazzage kwanta sai akan kwalta. Wasu hawaye masu zafi ne suka sauko mata akan ƙuncinta, dafe saitin zuciyarta tai tanajin wani irin zugi a saitin zuciyar,matsawa tai gafe tana share kwallah kalamansa sai yawo suke a cikin kwakwalwata wani jiri-jiri taji yana ɗibarta tamkar zata zube a kasa.Goge hawayene ta ke amma ji take kamar sake zubo da su ake yi, bakin famfom ta koma ta daura alwalah ta raƙuba gef...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters13
premium2
12

GUGUWA BIYU

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
13

GUGUWA BIYU

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play