FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Part 1
_*🌻ABBA NE🌻*_Hakkin Mallakar _*Sarat Alk'asum ( Maman Nusaiba)*__*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION*_Ina godiya ga rabbis-samawati daya bani ikon rubuta wannan labarin, ina fatan yadda na daura Alk'alami na lafiya na saukeshi lafiya, Allah ka bani ikon rubuta abinda zai anfani Al'ummar Annabin mu Manzo (s.a.w.), Allah ka karemu da karewarka ya rabbi ka bamu zaman lafiya a kasashen mu baki daya, ya rabbi ka k'ara mana ilimi da fasaha da fikira da basira, Allah ka daukaka dukkan wani Marubuci/Marubuciya, ya Rabbi ka k'arawa Marubuta Yan Uwana daukaka da basira. Wannan littafin na kune akan N 300 only kacal, kada ku bari a baku labari ga masu son labari su tuntubeni ta *** number na 👉🏻+966599791573.بسم الله الرحمن الرحيم 0️⃣1️⃣ *NIGER 🇳🇪* Tafiya suke cikin mota dukkan su suna hira cikin nishad'i yayin da na hango wani Yaro kyakyawa wanda bazai wuce shekara 13 years ba ya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.