INA DA DALILIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

INA DA DALILI

  • 1views
  • 22chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

#Author #Journalist #Mum_Hanash

More from @hanash58

Sample · Episode 1-2

*INA DA DALILI...!*_✍🏾Naanah M Sha'abarn_*_(Dijarty❤️)_***** account*Naanah2021*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*    {R.S.W.A}*** masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_*Alk’alaminmu ‘yancinmu*🔗 _*بسم الله الرحمن الرحيم*_🔗_Posting day & Posting time__2-1-2024🤞🏾1:25pm_*Free page**1_2*#Shield🥹Babu abin da ka ke ji yana tashi a dokar dajin sai ƙarar harbin bindiga, wani kyakkyawan saurayi ne zaune a kan wata kujerar ƙarfe yana girgiza ƙafa ɗaya kan ɗaya, kallon gawar mutum da ya harbe ya yi babu alamar da na sanin abin da ya yi domin zuciyarsa a ƙeƙeshe take, babu imani ko tausayi a tare da shi, "Dogo".Ya kira sunan wani yaronsa cikin kakkausar murya, wani ƙaton mutumi ne ya je kusa da shi tare da tsugunnawa a kusa da shi, yana cewa "gani Boss".Gold ya miƙe tsaye tare da cewa "ka je ka fito min da duk wanda muka yi da 'yan'uwansu yau za'a turo da kuɗin fansarsu, dan idan lokacin da na gindaya musu ya yi ba su turo ba, tabbas zan kirasu domin su ji yadda zan tarwatsa kawunansu kowanne daga cikinsu".Dogo cikin ladabi ya miƙe ya nufi gurin da suke saka mutane idan sun yi kidnapping ɗinsu, Dogo ya ɗauki kusan mintina biyar a cikin wannan akurkin gurin, ba tare da ya fito ba, sai chan ga shi ya fito hannunsa riƙe da wata murtukekiyar igiya yana janta, mutane ne suka fara fitowa mata da maza kowannansu hannayensu a ɗaure yake, gabaɗaya a galabaice suke, saboda irin wahalar da suke sha a hannunsu Gold, kullum cikin dukansu suke, kuma kullum sai sun bi su ɗaya bayan ɗaya suna saita musu bindiga a tsakiyar goshinsu, ba sa ba su abinci sai dai su ba su ganyen bishiya su ci, wani lokacin ma ganyen bishiyar ba sa ba su, ruwa kuwa rabin wani ƙaramin kofi suke ba su kullum sau ɗaya, ba za su ƙara ba su ba sai washegari a irin lokacin da suka ba su sannan za su ƙara shan ruwa, Allah sarki! wasu daga cikinsu suna tafiya suna faɗuwa, jikinsu gaba ɗaya babu kuzari, motsi ma ba sa iya yi sosai, a haka suka ƙarasa gurin Gold suka jeru a gabansa, su ashirin ne, har da tsofaffi da ƙananan yara wanda ba su huce shekaru tara zuwa bakwai ba, ga 'yanmata da samari, gaba ɗayansu sun gama karaya kuma sun riga da sun saka a ransu yau kam mutuwa za su yi idan har ba'a biya kuɗin fansansu ba, dan kuwa Gold bashi da imani ko kuma tausayi bai ɗauki kisan kai a matsayi babban abu ba, idan har ya gindaya lokacin da yake son a ba shi kuɗi ba'a ba shi ba, kashe mutum yake yi ko kuma ya kira 'yan mafiya ya siyar musu da mutane.Mikewa ya yi tsaye tare da ɗaukar glass ɗinsa a kan hannun kujerar ya saka, ya riƙe bindiga da hannu ɗaya, ɗayan hannun kuwa wayarsa yake kallon d...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters22
premium17
06

EPISODE 11-12

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
07

EPISODE 13-14

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
08

EPISODE 15-16

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
09

Episode 17-18

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
10

EPISODE 19-20

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
11

Episode 21-22

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
12

Episode 23-24

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
13

EPISODE 25-26

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
14

EPISODE 27-28

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
15

EPISODE 29-30

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
16

EPISODE 31-32

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
17

Episode 33-34

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
18

Episode 35-36

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
19

Episode 37-38

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
20

EPISODE 39-40

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
21

EPISODE 41-42

Premium
Updated 3 years agoAvailable now
22

Episode 43-44

Premium
Updated 3 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play