FreeArewaPen original
BAƘIN HAURE..........
- 1views
- 77chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · Chapter 1
*BAƘIN HAURE....🐾🐾* {Greed for Money is the roots of all evils🫀} ```Bismillahir rahmanir Rahim*Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina muku Barka da sallah yan uwa muslumai UBANGIJI ya amshi ibadarmu.Fatan alkhairi Ga Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki ɗaya.Wannan labarin wani ɓangare na Labarin ya faru da gaske wani ɓangare kuma kwaskwarimar daliban ilimi ne.```Sadaukarwa ga *BINTUN BATUL* Wannan labarin na kudi ne! BAARE GOLDEN EMPIRES.Niamey. Niger republic*02:30pm* Ta zubawa kofar yalwataccen ofishinta idanuwa, kamar kullum da rana zata fito har ta fadi ba tare da ta jira zuwan Yaranta ba, sai dai yau kamar har sun wuce ka'idar lokacin da suke zuwa mata, w...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.