FreeArewaPen original
ABIN DA CIWO
- 1views
- 60chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciyar littafin hausa
Sample · Page 1
*ABIN DA CIWO*Na© Rahma Kabir MrsMG.*** @rahmakabirPage 1.*Gargad'i*_Ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin ko kuma satar fasaha, ko a ɗaura min shi a wata kafa na media ba tare da izini na ba, dan Allah a kiyaye_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.Sameeha tana cikin wani irin farin ciki mai matukar girma gaya, kullun cikin ɗoki da kosawa take yi akan komawa mahaifatarsu da zasu yi gabaɗaya ita da iyalinta, tunda Abban Amrah ya sanar da ita ya samu transfer na aikinsa zuwa Abuja kuma an kammala ginin gidansu da yake kaduna an saka komai sai tarewa, hakan yasa ta fara shiri tana haɗa kaya tun kafin ya saka ranar da zasu bar garin lagos, tayi alkawari ba zata sake zama a wani gari ba sai kaduna kusa da 'yan uwanta, kasantuwar Abuja ne ya koma yasa ta samu natsuwar ruhi ganin in mutum yaso a ranar zai iya zuwa kaduna daga abuja ya koma, ta san ganin Abban Amrah ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.