DUHUN DAJIFree

ArewaPen original

HorrorFreeOngoing

DUHUN DAJI

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 4

DUHUN DAJIArewabook.... MariamAhmadWattpad... MariamAhmad00Bismillahir rahamanir rahim✦4miƙewa tai tare da jan igiyar ᴺᴬˢᴴᴵᴿ domin su koma gida tana shiga naman da ta samo jiya ne ta ɗauka tare da gyara shi duka minti 5 ta gama abun ka da aljanu, ta zuba nata sannan ta samu wani abu shi dai ba zaka kira shi kwano ba ta zuba ma ᶻᵁᴸᴳᴬ nuni kawai tai ma kwano sai gashi ko ya sauka har gaban ᶻᵁᴸᴳᴬ....... murmushi tai tare da jin tausan ta na gashi dai ita mutum amma ta iya irin abun aljanu ta ɗauki nama ta fara ci..Koda ᴮᴵᴮᴬ ta isa gida bata bari an gane mai ke damun ta ba illah ruwan zafi da take ta shiga har ta samu ɗan sauƙi, amma fa ᴶᴵᴸᴼ ya ci ubanta tunda har ƙari ya mata sosai ita ba mai haihuwa ba taki zuwa asibiti domin a ɗinketa....*******************Alhaji dole fa sai ka ƙara bada wani naka sannan zaka samu ka haye kujerar da kake son hawa, amma idan ka ce ba haka ba to gaskiya sai...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play