FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · A Name Destined for Greatness
⚡FA'EEZAH⚡ ByZainab Bint Abdulrahman (Zeeyluv💋) ***A short and Lovely Love storyBismillah-hir rahmanir-rahim( In the name of Allah, the most Beneficent, the most Merciful. )Ya Allah ka bani ikon rubuta abin da zai amfanar da Al'umma baki daya, ka tsare hannuna daga rubuta abin da zai cutar da Al'umma..... AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM🙏🙏🙏 Dedicated to my family and friends.....Page 1FA'EEZAH please ki ba shi dama mana, kin ga guy ɗin ya haɗu, ga kuɗi babansa ya na da shi, ga class a tattare da shi, ilimi, komai ya haɗa FA'EEZAH. Kuma gashi ya daɗe ya na ta bibiyarki tun ba yanzu ba, amma kin ƙi ba shi dama. Ni ban san wacce kalar mutum ba ce ke wallahi. Me ake nema a wajen namiji wanda Khalil bai da shi?"Sai dai ta ɗauki lokaci kusan 20sec, ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.