FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 001
SADAKI...!AuntySis 💜001.A hankali take tafiya cikin Ayis shopping mall dake cikin garin Katsina.Tana tura cart tana jidar abubuwan da take buƙata tare da sakawa a cikin cart ɗin a yangance. Kyakkyawa ce ajin farko son kowa kin wanda ya rasa. sanye take da Egyptian Abaya maroon colour daya sha aiki da duwatsun dasu kansu abun kallo ne. Irin Abayas din nan ne na Maryam Egyptian Abaya mazauniya kasar Egypt. Kanta na yafe da veil din abayar wanda shima kalar shi maroon ne. Tsintsiyar hannunta na sanye da Apple smart watch,yatsun nan sunsha jan lalli gwanin ban sha'awa abunka da farar fata ga zoben gwal kantarere na ta walwali a yatsarta na tsakiya..Kafarta kuwa sanye yake da black covershoe kirar kamfanin nan na Dior da suka yi fice wurin kera takalma da jakukkuna designers na yan gayu. Fuskarta babu wani kwalliya,powder ce da wet lips kawai tayi applying amma karkuso kuga irin kyawu da glo...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.