FreeArewaPen original
Muradina
- 1views
- 31chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
الحمد الله While others talk, I write… turning feelings into words and silence into stories 🖤 because my pen never lies ✍️ and my mind is full of stories waiting for the right moment to be told 🔥
Sample · Page 1
💫 𝗠𝗨𝗥𝗔𝗗𝗜 𝗡𝗔 𝗖𝗘 💫An Imaginary Love Story❤️𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷Alhamdulillah! Godiya ta tabbata ga Allah SWT da ya bani ikon fara rubuta wannan littafin Allah yasa yadda na fara rubuta wa lafiya in ga ma lafiya.Ƙirƙiraren labari ne.Na Chanja masa suna daga MURADIN ZUCIYATA zuwa MURADI NA CE𝗠𝗜𝗞𝗜𝗬𝗔 𝗪𝗥𝗜𝗧𝗘𝗥'𝗦 𝗔𝗦𝗦𝗢𝗖𝗜𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡Follow *** Channel*** الله الرحمن الرحيم𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷✍️𝑃𝑎𝑔𝑒 1🦋𝑳𝒊𝒎𝒂𝒘𝒂 𝑺𝒕𝒓𝒆𝒆𝒕, 𝑫𝒖𝒕𝒔𝒆, 𝑱𝒊𝒈𝒂𝒘𝒂 𝑺𝒕𝒂𝒕𝒆.Tuƙi yake a hankali kamar baya son yi a bakin wani tangamemen Gida ya tsaya Horn yayi gate man ne ya leƙo ganin motar yasa ya koma ciki ya buɗe gate ɗin shiga ciki yayi tare da yin parking zaman sa yayi a cikin motar bai fito ba ya ɗauki gurin minti talatin a ciki sannan ya fito tsayawa yayi yana ƙare wa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.