FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Mikiya 🦅💕
Sample · Thriller
Thriller... MUTALLAB breaking news “VOA”“MOHH Ya kashe matarsa bayan tafiyar ƴan kai amarya” Labaran kai tsaye na fita ne daga bakin matashin ɗan'jarida mai sanin makamar aikinsa a kodayaushe. “WAHEED J KALLAH” bayan wahalataccen numfashi da yaja yana mai duban camera ƙirjinsa na dokawa ya ɗora da;"Waye MOHH?Waye Scorpio?Jama'a na zargin mutum ɗaya ne, ƙila dai mun yi sara ne akan gaɓa, ba tare da ruwanmu ya kai tsaiko ba, SCORPIO sananne ne MOHH fa? Ya amsa tuhumar da ake masa kai tsaye ba tare da bawa jami'an tsaro wahala ba, wakilin VOA Shateema ya kawo mana rahotan. Tambayar a nan, shin baya son ta ne? Me ya sa ya zaɓi ya kasheta ta hanya mafi muni?..."****Dukkan naman jikinsa rawa yake da wani irin ɓari zuciyarsa na tafasa. Tun bayan faɗan da ake yi masa bai ɗago ba, balle ta tofa tasa "Ina jin kamar na haifawa kaina matsala"Ya ɗago rinannun idanunsa wani irin ruwa ne kwance a...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.