FreeArewaPen original
KADDARA CE!
- 1views
- 39chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A.k.a Candy 🦋 Student Midwife 🌺 Writer ✍️ Graphic designer🪄 Muslimah 🤲 Proudly Nigerian 🇳🇬 Kuma Bahaɗejia🐎.
Sample · KADDARA CE... 1
*ƘADDARA CE!*_(Destiny unfolds with a heavy heart)_ *©SALMA AHMAD ISAH.* *CANDY🦋*_Perfectly pen's 🖊️_•••Assalamu alaikum jama'a.Barkan mu da wannan lokaci. Sannun mu da sake saduwa da ku a sabon littafina me taken ƘADDARA CE!.To, kamar littafin HASKE, shi ma wannan paid book ne. A kan ₦300 kacal. Amma kafin nan ina ɗauke da free pages har guda 10. To sai ku gyara zama, domin karɓar wannan da zafinsa. Kamar dai yanda kuka saba karɓar duk wani rubutu nawa. *⚠️ Ban yarda da wani/wata. Ya sarrafa min littafi ta ko wace hanya ba tare da izinina ba. Saboda yin hakan, babban kuskure ne. Da fatan za mu kiyaye, a bi doka a zauna lafiya.*Na sadaukar da wannan littafin zuwa ga duk wata 'ya mace dake fama da cutar sickler... •Gaisuwa zuwa ga Khadeeja Candy, Hadiza D Auta, Sadi Sakhna, Nainerh KD, Fatima Ahmad Isah da kuma Amina Ahmad Isah. Allah ya kare min ku a duk inda kuke.•*SHI...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.