FreeArewaPen original
DA KAMAR WUYA...!
- 1views
- 23chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...
Sample · 1
'''DA KAMAR WUYA...!'''*HAUWA A USMAN*~JIDDARH~'''***:- HauwaAUsmanjiddarh'''*ArewaBooks:- Hauwaausmanjiddarh*1️⃣*SHINFIDA....*Dakyar take tafiya tana tura tsohon cikinta gaba, cikin yayi k'asa sosai da alama ta kusa haihuwa yau ko gobe."Wai Sannu Barirah!Ya fad'a cikin tausayawa, bakinta d'auke da Bisimillah ta zauna k'asa kusa dashi ta mik'e k'afufuwanta tana fad'in " yauwa Abban Mubarak, d'an shiru sukayi na sakanni kana tace " niko Alhaji kana tayani da addu'ar danace kuwa?Ya d'an murmusa cikin kamala dan ya riga yasan wacce irin addu'a take so ya tayata, dan inda sabo yaci ace ya saba, haka in karatu ne yaci ace ya hadda ce shi dan a kullum takan yi mishi maganar yakai sau 5, jiyama yana ji tana yiwa yara bambami dan sunce Allah yasa Momy ta sake haihuwar namiji.Zakuyi mamaki idan nace muku Barira ba addu'ar Allah ya sauketa lafiya take san a tayata ba, addu'ar Allah ya bata 'ya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.