FreeArewaPen original
FATIMA ZAHRA
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Ni Marubuciya ce, kuma ina matuƙar alfahari da kasancewata haka. Ina girmama alƙalami, saboda alƙami yafi takobi. Ina sonku masoyana,na gode.😘
Sample · chapter 1
*** ZAHRA©Mai ƙosai FCWA Alhamdullilah Alakulli halin! Kamar kodayaushe yauma na dawo cikin wani sabon littafin nawa mai taken FATIMA ZAHRA, ina rokon Allah Maɗaukakin Sarki da ya bani ikon kammala shi kamar yadda ya ba ni ikon fara rubuta labarin, ya sa na rubuta daidai wanda al'umma zasu amfana da shi, amin.1.Kano gari ne mai cike da tarin ɗumbin albarka, wacce ake yi wa kira da, 'Kano ta dabo tumbin giwa, ko da me kazo an fika' wacce ake yi wa kirari da, 'kano jalla babbar Hausa, garin da ba kano ba dajin Allah, mai mata mai mota, mai dala da goron dutse.' Kano na ɗaya daga cikin manyan birane a ƙasar Hausa. Kano ita ce cibiyar kasuwanci ta Najeriya gaba ɗaya. jihar da take da ƙananan hukumomi guda arba'in da huɗu. Kano gari ne da yake da masarauta mai ɗunbun tarihi, mai kwarjini a cikin ƙasashen Hausa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.