FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 Chapter 2
Toh!!!!!馃拑馃拑馃拑馃拑in kaji kira ta samu amma banda kiran 蓷an sanda.....ina kuke makaranta littattafin hausa novel kuna ta ina?? Shin kin fara karanta book din Sameer ko ke ma kina zaune cikin duhu ne?馃コ馃コ Ga dama tasamu har cikin 蓷akin ki 茩awata domin karanta book din Sameer sai ki hanzarta shiga cannal 蓷in 馃樆馃樆 Fan's I love you too much 馃挃馃槄 Wannan shafin nakune group 蓷in Sameer fan's 3 wannan Comment haka ai sai ya gigita matar dear馃グ Page 2 Kamar kullum yau ma "Indo ba gida ta kwana ba sai wajen asuba ta dawo gida duk agajiye na kalle ta na ce don Allah yaya Indo kidaina wannan fitar baki tunanin asamu Matsala wai?" Wani mungun kallo ta wasa mun tare da fa蓷in uban ki ne zai samu matsala bani ba don kinga nafi karfin ki na fiki kyau komi ma, shine kike ma bakin ciki to a hir 蓷in ki Zainab daina shiga shirgina ba tsarar ki bace ni.... ta cire kayan jikin ta ta daura...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.