FreeArewaPen original
JININ SARAUTA
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Maryerm Bello Lumu. A.K.A M.Lumu✍️ Writer ✍️ Journalist 😂 Proudly Muslimah🧕
Sample · Chapter 1
*** *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️(J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️👑 *JININ SARAUTA* 👑 *PAID BOOK* *N=200* *Only* 👌👌👌 *Acc No* . *7040902537* *Acc Name.Maryam Bello* *Bank.Opay* *Domin ƙarin bayani za'a iya tuntuɓata ta wannan* *number *** ko **** .💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨*STORY &WRITING*✨ *BY* *MARYAM BELLO LUMU*❤️*(M.Lumu)*✨*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪(J.W.A)*{Rubutu baiwa ce daga Allah,jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.✏️}* Email: ***: Maryerm LumuTelegram: Maryam LumuTikTok: Maryam_Lumu4090*Dedicated To....*✨❤️*Hajiya Suwaiba Muhammad Barmo*❤️🔐 *FREE PAGE* *Page 1* *Da Sunan Allah mai Rahama Mai jin ƙai, Ina godiya ga Allah da yasake nunamin wannan lokaci da nasake dawowa da wannan littafi nawa mai cike da abubuwa da dama, Ina roƙon Allah yadda nafara lafiya Allah kasa na ƙare lafiya.**Wannan labarin ƙagaggen labarine banyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba, dan haka idan kinga labarin yayi daidai danaki to a bisa kuskure ne.* *ADAMAWA STATE* !______Babbar masarauta ce,wadda tana ɗaya daga cikin masarautun da ake magana a kansu ga kuɗi ga kuma mulki mai ƙarfin gaske."Haba Aunty taya zan yarda da wannan magana da kike faɗa min?wadda aka kira da Aunty ce tayi wani shu'umin murmushi ta ce,"Ai dama ba so nakeyi ki yarda ba"tayi maganar cike da izza,"Hmmmmm Aunty kinsan yadda wannan masarautar ta ke ba wanda yake yadda da wata magana indai ba ganin akayi ta tabbata ba, amma dai Allah yasa wannan maganar taki gaskiya ce da saina fi kowa jin daɗi"ta ida maganar tana barin gurin, murmushi Aunty tayi ta ce,"Zainab kenan har yanzu bakisan wacece Ni ba amma garki damu na miki uzuri"ta ida maganar tana daidaita kwanciyarta."Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un Mama mutuwa zanyi"cikin tashin hankali ta ke maganar numfashinta na haɗewa guri ɗaya sai nishi takeyi,"Kiyi haƙuri Gimbiya ki ƙara jurewa ki ɗaga numfashinki.."Kamin Mama ta ida maganar ji kake inyar inyar da murmushi Mama ta kalli Gimbiya ta ce,"Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah"daganan Mama tafara gyara Gimbiya sai kuma tabawa Jakadiya yaron tare da cewa,"Kije ki gyara yaron"da sauri Jakadiya ta bar gurin tana mmurmushi.Bayan wasu mintuna an gyara Gimbiya tare da gy...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.