FreeArewaPen original
ILLAR TALLA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
💎↪️YARA MANYAN GOBE↪️💎 ILLAR TALLAAlhamdulill, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, tsira da amincin su tabbata a bisa shugaban mu Annabi Muhammad S AW, ina godewa Allah bisa ga wannan dama da ya ba ni ta fara rubuta wannan littafi, kamar yadda na fara Allah ya ba ni ikon ganin ƙarshensa, Allah ya sa saƙon da nake son isarwa zai isa ga al'umma da kuma masu karatu gaba ɗaya, kuskuren da ke ciki Allah ya yafe mana, ya kuma katange nasu karatu daga fahimtar sa.Na sadaukar da wannan littafi ga dukkan matasa masu tasowa, da kuma iyaye waɗanda kullum su ke iya bakin ƙoƙarin su don ganin cewa sun tarbiyyantar da ƴaƴansu bisa ilimi da kyawawan halaye.Sannan bayan haka ga wani ɗan tsokaci game da sana'ar talla, Talla sana'a ce amma sai ka/kin dage da riƙo ga tarbiya da kuma kamun kai. Ban yi wannan rubutun domin daƙushe talla ko ince bai da kyau ba a'a, talla sana'a ce mai kyau amma t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.