FreeArewaPen original
KUNDIN CINIKAYYA BY A'ISHA M.B
- 1views
- 28chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · PART 1&2
Follow this link to *** group: *** CINIKAYYA*🌎 *(Thre siblings from different part in the world)*🪐🌎🪐.WRITTEN & DIRECTED BY ✍️ A'ISHA M.B 💞💞💞(Zinariyar🧝♀️Jajirtattu)*** *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️(J.W.A)_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*DIAMOND 💎 STAR⭐**LADIES 🧝♀️🧝🏼♀️🧝♀️*(We stand together)🤝🤝🤝*Dedicated this page to you my one and only friends Mom muwadda and Pink darling Ina sonku sosai Allah ya bar mu tare🥰😍🥰**Maman ihsan da sauran members na Jajirtattu ina mika gaisuwata gare ku. Na gode da haɗin kai da kuma gudunmawar da ku ka bani Allah ya ƙara haɗa kawunan mu sannan ya bamu zaman lafiya mai ɗore wa🙏*بسم الله الرحمن الرحيم*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai! Aminci ya tabbata ga shugaban fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW.Da sahabbansa da matayensa baki ɗaya.Yau ma kamar kullum gani tafe da sabon littafi na mai suna.*KUNDIN CINIKAYYA* wanda yake ɗauke da ilimantar wa,wa'azantar wa, kayatar wa, da kuma nishadantar wa*DajiMagarƙama da kumaBirni.Three siblings from different part of the world 🌎*Ban yarda a chanza min littafi ta ko wace tsiga ba Koh kuma s sayar min da littafi na tare da sani na bah Koh kuma s ɗora min littafi a internet bah tareda izins bah toh idan kuwa mutum ya kuskure ya chanza min littafi, yaje na bar shi wa Allah*. *Kuma ba zan yafe masa bah*Ban yi wannan littafin dan cin zarafin wani koh wata bah, nayi shi ne domin mutanen al'umma su amfana da darusukan dake cikin ta. Idan wannan littafin yayi dai-dai da rayuwar ka toh arashi nee*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 1️⃣▶️2️⃣**________________________* *JIGAWA STATE**DUTSE 🪨**FEDERAL HIGH COURT**DUTSE**SHEKARA TA DUBU BIYU DA BIYAR *__fitowa ta yi daga cikin Motar 'yan sanda yayin da hannayenta ke sanye da handcuf. Nan ƴan sanda suka kalle ta tare da yi mata nuni da ta yi gaba. Tafiya ta fara yi cikin kasala da fauwala wa Allah lamuranta. Ta ke mutanen wajan suka fara tofa albarkacin bakinsu a kanta yayin da suke Allah wadai da halinta. Kare ta police ɗin wajan suka shiga yi gudun kar wani a cikin jama'ar wajan ya yi ƙoƙarin illatata.shigar da ita cikin kotu suka yi mai matukar girman gaske.Cikin kotun ya kasance mai matuƙar faɗi gaske benci da wajan tsayawar shaida kake gani tare da kujeru, tebura, kofofi, lectern sai ƙaramin tebur don wakilin kotu kusa da benci na alkali an rufe da magatakarda kotu, sai kuma katako shinge mai raba shari'a daga gallery.gefe guda jama'a ne da ƴan sanda yayin da lauyoyi suke tsaye tare da alkali....
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.