GARGADAN SOFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

GARGADAN SO

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hi guys it's M shakur and welcome to my world 🌎 World of love, filled with heart melting romance and cute writeups. Are you ready to explore my page? I will be your tour guide throughout this adventure of your reading experience. Love love ❤️ Happy reading 📖 ☺️

More from @mshakur

Sample · 1

💫 GARGADAN SO 💫     ✍🏻M SHAKURDA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAIANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kudi kan iya maganin komi har cuta da bakin ciki kun yarda? Ance kudi na kankaro mutunci sannan kudi kan iya siyan kowa shin kun yarda? KU BIYONI A WANNAN SABON LABARIN MAI SUNA GARGADAN SO DAN WARWARE MUKU ZAREN🥳EPISODE 1️⃣Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan kaya ya kafa hula aka, sai kuma wasu mataye guda biyu suma da zasukai kaman 49 ko 50yrs haka duk zazzaune cikin shiga ta alfarma shigan da kudi ke ihu suna screaming, duk wanda ka kalla cikin falon kana iya ganin tsananin tashin hankali dasuke ciki, kap mutanen nan babu mai magana, sai zancen zuci da kowa keyi, agogon dake daure a wrist din attajirin ne yayi kara hakan yasa yadago kanshi yakalli sauran mutanen dake dakin da duk sun dagokai suna kallonshi sabida karan da agogon hannunsa yayi yabude zaiyi magana amman ba murya dan gyaran murya yayi. “Uhmm uh’umm” sannan yace “this is 72hours daidai kenan tun bayan munkai kudin dasuka bukace mu damukai amman shiru, basu saki yarinya ba, basu kiranmu ba” saikuma ya zauna da sauri kan kujera yana kallon attajiran matan da ke kuka dudda bata bari hawaye ya taba fuskanta dan tarike tissue tana mammannawa dayan matan dake kusada ita dake nuna kaman kawarta ce sabida yanda take bubbuga bayanta yace “Noor is just 4yrs, yau kwananta 5 in captivity” sai kawai yatashi kaman wanda aka tsikara da saurin gaske yayi wajen kofa dayan Alhajin yabishi da dan gudu yasa hannu yabude kofa yafice wasu manya manyan security dake sanye da kayan sojoji ne kusan su 10 gaban dakin sunyi layi biyar na kallon biyar.Babban Riganshi ya shiga tattarewa yana sauri dayan na binshi da sauri shima yace “ina zaka Your Excellency?” Cikeda tashin hankali yana tafiya still batare daya tsayaba yace “I’m going to see Khaleelu” daidai wasu securities na budemai wani babban kofa ya shiga cikin wani lafiyayyen falo dayay mahaukacin haduwa ga duhu ya cikashi, hannu yasa ya kunna wutan dakin yayi haske dau, yawuce wajen lift dake falon ya shiga yakaisa sama babu komi dake aiki adakin banda AC, wani kofa yabude dakin shima duhu dasauri ya kunna wuta, ya Allah! Kyan dakin is worth rubutawa a littafin world record, wani matashi ne kadai zaune adakin akasa kan wani lallausan fur carpet dagashi sai joggers na aritza ash color da rigansa farin t-shirt, yabama kofan baya hakan yasa bayansa kadai zaka iya gani that’s huge and full da gashin kansa dakeda dan yawa and it’s kind of coi...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play