FreeArewaPen original
HAUWA KULU (The Village Girl)
- 1views
- 41chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Anatomist, Lab technician, beauty vlogger( make up artist, fassion designer), bussiness holder ( shadda, baby wares), and a novel writer.
Sample · HAUWA KULU (The Village Girl)
Bismillahir Rahmanir Rahim. Alhamdulillah Rabbil Alamina, wassalatu wassalamu ala sayyidil mursalina. Ina godiya ga Allah mahaliccin kowa da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi, kaman yanda muka fara lafiya Allah ya bamu ikon kammala shi lafiya. Allah yasa abinda hannayena zasu rubuta ya zama mai anfanar damu baki ɗaya duniya da ƙiyama.Littafinnan dai na kuɗi ne, amma nayi alƙawari insha Allah zanyi free pages guda biyar, daganan sai wanda ya saya ne zai cigaba da karatu, dan Allah kar a riƙa fitar min da littafi idan har nagama free pages, Allah ya bamu ikon rike amana.Free page 1Sauri yakeyi sosai kamar ƙafafunsa sa ɓalle ko kace ya tashi sama, tabbas in ya damƙi yarinyar nan yau se ta gane shayi ruwane, dan ya gaji da jaye-jayen maganar tsiya da kullum take jayo masa. Yana tafiya yana kwaɗa uban tsaki idanuwannan jayur kamar an shafa musu jawa, 'yan unguwa kuwa kowa yaganshi albar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.