BAN AIKATA BAFree

ArewaPen original

FanfictionFreeOngoing

BAN AIKATA BA

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

الحمد الله While others talk, I write… turning feelings into words and silence into stories 🖤 because my pen never lies ✍️ and my mind is full of stories waiting for the right moment to be told 🔥

More from @fateyzaahrah

Sample · Thriller

Mutane ne Uku a tsaye biyu maza sai mace ɗaya sanye suke da Uniform ɗin ƴan sanda. Daga gefe Babbar Mace ce wadda zata iya kaiwa kimanin shakaru saba'in sai wata budurwa mai tsananin kama da ita idonta yayi jaa sosai da alamun kuka take yi, "Yanzu sai da kika aikata abinda kike furtawa da ikirari Nu'aymah?" Mama ta faɗa tana share hawayenta. Matashiyar mace ce Ɗurkushe take a ƙasa, kuka take yi har shiɗewa tana yi gawa ce kwance a gaban ta. Sa hannu tayi tana yaye mayafin da aka rufe gawar wata gigitacciyar ƙara ta sake saka tana matsawa baya tare da cewa"No, It can't believe" da karfi. "Mama jiya fa muka rabu baya don tafiyar nan ni na takura sa yanzu a dawo da shi ya mutu, ku ce min suma yayi ba mutuwa ba" ta faɗa tana wani irin kuka Ɗaya daga cikin mutanen dake tsaye ne ya fara magana yana cewa"Madam You Are Under Arrest" ya faɗa yana ciro ankwa daga aljihun sa yana nuna mataDuk juyow...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium2
05

Chapter 7-8

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

Chapter 9_10

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play