FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · The Wedding Picture
*AKWAI SO* Chapter one BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM KANO, 2015 The Wedding PictureHAJIYA SAKINA, mace mai shekara 42 a duniya ke zaune akan ɗan ƙaramin stool tana kallon fiskarta a madubi. Kwallin da ta gama sakawa ne ta ke ganin kamar ya ɗan zazzago a gefen idonta na hagu. Ƙibar da ta haɗa tun haihuwar autanta Nazif shekaru goma da suka wuce shi zai sa ka ga kamar ta haura hamsin. Ƙaton tumbin da ta ajiy...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.